wlh wlh ni dan darikane ciki dawaje amma ba irin jahilenba wlh wamun irinsu Albany abune maikaman wuya Allah yajikansa da rahama 🤲
2025-09-19 21:29:14
812
Zmukhtar3290 :
wlh yan Nigeria ba karamin rashi mukayi, both Christians and Muslims Allah ka yafe masa ka yafe mana baki daya.
2025-09-18 09:55:58
352
ismailabdullahi843 :
Allah sarki, wato shifa Albani idan kaji zancansa baka bukatar jin na wani☺️Allah ya jaddada rahama a kabarin sa.
2025-09-20 00:59:10
198
S/HAUSAWA @💀☠️ :
Allah yajikan eng sheikh auwal albani Zaria
2025-09-16 05:55:44
143
LIGHT OF ISLAM :
Oh, such a good man. I heard about this man within 3 weeks and he was assasinated. I wish he lived long for good people to benefit from him. May The Almighty Allah blesses him in Jannatil Fildauws. ALLAHU AKBAR.
2025-09-18 06:59:29
76
Sarah Rhéaume :
Ya Ubangiji Allah kai kake jujjuya zukatan Bayi,
Ya Allah! Ka tabbatar da zukatanmu akan Addininka.
2025-09-17 07:54:22
62
Shafzy's touch :
wallahi manya basa taimako ka nemi taimako a wajan Allah
2025-09-18 19:50:13
49
Shafiu Ibrahim Fulani :
wlh ni dan da riqa ne na jini
Amman wlh ina kaunar Malam albani har cikin xuciya ta
Ubangiji allah ya gafarta maka laifukan ka don tsarkin sujjudar Muhammadu rasulullahi ( s a w)