@abokiyarhirace0: Ku kasance da Tashar Abokiyar Hira ranar Juma'a 17/9/25 domin kallon shiri na musamman dangane da cikarmu mabiya dubu dari. #mrsmukhtar #abokiyarhirace #ZainabABaba #abokiyarhiranovels #abokanhira

AbokiyarHiraCe
AbokiyarHiraCe
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 16 September 2025 08:05:43 GMT
297726
16843
689
680

Music

Download

Comments

ommunjunior2
auntynappy2 :
Ina Jama'ar abokiyar Hira abokiyar Hira tamu
2025-09-16 08:21:23
132
dejammmah01
Khadija Ibrahim Abdullahi :
Masha Allah Allah yakara daukaka🤲🏼Wlh muna nishadantuwa kema Allah ya dinga Baki farinciki na har abada🤲🏼Agaidamin da pinkishlady pls😊
2025-09-17 09:41:05
5
itshusainah
husaina usman🦋 :
Dan Allah Zainab kirinqa sakamana littafi Wanda qarshensa xaiyi Dadi bakamar erinsu mijin marigayiyaba dakuma kura a rumbu Sam qarshen littapin baibadah ma'anaba
2025-09-19 16:16:41
5
mariyatul.kifdiyyah
Mariyatul.kifdiyyah murtala :
Allah yakara daukaka abokiyar hira tamu 🤲😂
2025-09-17 06:10:16
11
queen.blacky_227
Myrah227😍💜 :
nagode da irin goyan bayan dakuke bani kuma nagode da kasancewarku abokan hira taku har kullum abokiyar hiraa❤️😍wazeiyi gudan??🤔
2025-09-16 15:45:25
6
abdoulwahabidiris6
abdoulwahab Idirissa :
bonsoir c cmt v votre côté
2025-11-01 20:13:39
1
fatimamustapha5687
faty :
sadi shakna, nubna sufyan,matar sayyadi,maryam farouq umar,Ammera adam,saa vocal,aisha yau,are my best writters☺
2025-10-09 22:08:26
2
ummuayman114
مَرْيَمُ يُوسُفَ :
Abokiyar hira tamu
2025-10-25 08:11:36
1
zainabmuhammad9947
diamond zee :
abokiyar hira wlh muna yinki sbd tsananin jin littafi nasamu carry over amakaranta babu abunda nakeyi sai jin littafi ina yinki over
2025-10-04 14:18:57
2
fabinzah
Fabinzah❤️ :
jama,a Wanda yaji kanwar matata yamin like✌
2025-09-17 21:23:28
10
user2054365336185
user2054365336185 :
masha allah allah yakara daukaka🥰🥰🥰
2025-10-13 07:16:16
2
user3345379588611
maman abdallah :
Allah yaqara basira tamu m aganin kukanmu
2025-09-16 19:24:33
5
umaimaabdullahiov
Umaima Abdullahi over :
Masha Allah
2025-10-07 09:50:40
1
fateema6060
🌸 FATEEMA 🌸 :
Masha Allah 🥰🥰🥰
2025-10-07 20:41:54
1
sadeey4867
09064520826 :
Allah ya kara daukaka dabasira
2025-09-22 10:35:53
3
lawaladl2
ABDULLAHILAWAL :
masha Allah
2025-09-23 10:05:52
1
fatuyahaya
fatiyahaya :
slm
2025-10-15 12:02:24
2
ommunjunior2
auntynappy2 :
abokiyar Hira tamu Mai Samu nishadi
2025-09-16 08:20:38
6
.fatima6045
maman fatima :
Masha Allah ♥️♥️♥️♥
2025-09-24 07:59:12
1
ameeratjeeddah_collectio
Ameerat jeeddah collection :
but abokiyar hira sadi sakna harda awod aka bata da khadija candy jama a sadi sakna itace tarubuta sanadin caca da bakar ayah etc khadija candy kuma
2025-10-13 21:26:22
0
okenebeautypalace
Okene-Beauty-Palace :
Ai kin ma wuce a Baki award 🥰
2025-11-23 18:58:03
1
inno05425
Inno🥰 :
Masha Allah anty abokiyar hira Allah kara dunka ka
2025-09-17 18:41:26
1
aminaaalhassan6
user60811833258866 :
slm abokiyar hira Allah yakaramiki lfy
2025-11-15 19:40:51
1
zeepreety177
Zeepreety :
Masha Allah Allah yakara daukaka abukiyar hira
2025-09-20 20:26:01
1
user5295265984685
fateemah Usman :
Slm
2025-10-14 20:34:26
1
To see more videos from user @abokiyarhirace0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About