shekararmu 4 tare Amma karshe dukana yayi muka rabu dashi da zummar na masa SATA wai Amma yanxu na gama gidana da ko fili bani d Alhamdulillah rabuwarmu ta zamarmin Alkairi ❤️❤️❤️❤
2025-09-21 15:11:55
3
protecter_b.sulai. :
mukan Alhmdll saide mu kara godewa a Allah📿🙏 wallahi kullun ogana sai an kawo mana abinci a gida munci munkoshi a tashi ya bani 2k ko 2500 Kuma shekarar mu 3 dashi kacal Amma yanzu har ya budemun shago na a August din nan daya wuce.🙏📿✅
2025-09-23 17:07:27
1
M.Dan.hajiya.112 :
sai hakuri mai gida
anything is time insha Allah
2025-09-22 14:59:22
1
magajitaburma005 :
saiya koreni sanna inada canu wadanda gada awajen baban sainasayar dasu nabude shago sai yace ai kudisa nasata yayitabatani awajen mutane narabuda ci
2025-09-22 09:35:45
1
muhammadnasir127 :
6:30am and 7:45pm
Shekara 4 bantaba sallamanaba saiden second diri school yabiyamin Dun diganan bantaba bani biyarba Amma yauzu yakoreni 15/9/2025
all
2025-09-22 21:39:49
1
sufiyanukabiru98 :
Kullum dubu biyar sallama ta duk wata dubu hamsin anbani damar nima in siyo kaya in Saida da abinda na mallaka Alhamdulillah.
2025-09-21 22:12:49
1
Ms sarki :
bakomai Inde kayi dai dai Allah Zai taimakeka Allah zaiduba wahalar dakai sai dai dik abin DA mutum yayi Allah yayiwa yayansa haka
2025-09-22 12:06:34
1
Alhaji Aliyu :
Wlh na kusa tafiya ta
na gaji hakanan
8:00am to 11:00pm
2025-09-22 16:23:28
1
Jameel yahaya :
ninawa megidan sai godiya
2025-09-17 14:44:02
2
basheer :
hmm ai bari kawai,mai daki shi yasan inda yake masa yoyo
2025-09-26 19:51:22
0
user8135806396977 :
wllh nima shekara shida wata shari,ar,sai,alahira😭😭😭
2025-09-26 19:25:03
0
zamani adam :
nima 500 ce sallamata
2025-09-25 18:31:23
0
Mohammed Ibrahim bello :
gaskiyane
2025-09-22 09:48:45
0
BIN ABDUL :
sorry bro wlh kuwa
2025-09-22 13:34:14
0
verified comrade💲 :
ALHAMDULILLAH wlh mai gida na dabani bai san wani abu bakin haliba kulum da muwanshi ya za ayi kaima kazama wani
2025-09-23 21:30:13
0
abdulhkim :
Tnx 😭😇
2025-09-22 14:57:13
0
عمران عمر نوح زرمݣي 🥰 :
muna godiya dan uwa
2025-09-23 23:27:08
0
yusee goma :
Allah sarki
2025-09-21 20:35:58
0
To see more videos from user @sir_alhassan_a_one_, please go to the Tikwm
homepage.