@dr.ahmadms:

Dr Ahmad MS
Dr Ahmad MS
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 18 September 2025 07:03:38 GMT
782903
37646
675
5925

Music

Download

Comments

mahluxecollections
Maryam-shareef-idrees :
ku nema Zuma me kyau da garin bagaruwa ku kwaba kuna sha amma farkon akwai azaba sai daga baya zakuji dadin shi ku gwada insha Allah
2025-09-21 10:17:44
77
zakaryaubadamasiazare
zakariyya badamasi azare☪️🇳🇬 :
wlh nasha kuma nawarke
2025-09-19 04:52:55
74
naima.ahmad477
Naima Ahmad :
kwanan,nan kamar zan mutu 😭 ai wannan ciwon masifa ne
2025-09-18 16:04:45
33
hafsat4508
hafsat :
Wllh yanzu kusan kowa na duniya yanada ita Allah kasa mudace
2025-09-19 10:02:44
17
aishmad4448gmail.com
🥀 aishmad 🥀 yar Fulani 🥀 :
2025-09-24 11:08:23
34
nurasanibarde
Noor 🇳🇬🦅 :
Nasha Amma relief kawai na samu
2025-09-18 21:18:49
16
sani.yrn.mama
sani yrn mama :
wlh nayarda da maganar dakayi
2025-09-18 12:35:32
35
sisengarkuwa
Aliyu Cissen Garkuwa :
Wlh Nasha Nagargajiya Kuma Na warke Ada ko Ruwan Zansha Sai an dumama Amma Yanzu Komai Sanyin Ruwa Zan shashi
2025-09-30 21:32:45
5
ummalelen.mama.yar
ummalelen mama yar albarka :
Kwarai kuwa wlh ko ganinan innatafama da ita 🥺🥺🥺🥺🥺kullun cikin shan magani
2025-09-18 10:50:40
5
abdul.aziz.seid2
Abdul Aziz Seid :
Thank you 🙏
2025-09-18 09:09:05
8
hon.halifa.sheshe
HON HALIFA SHESHE🙏 :
Wanda yayarda gsky yafada yayimun like
2025-09-20 18:49:18
20
ashosha011
@ayusha9020 :
Dr love you sabo da Allah maganar ka haka takii🥰
2025-09-18 17:06:25
11
harleesh3
حليمة صعديًّ❤️🥰 :
Habbatu saida da zuma a rika sha safe da dare wlh yana ragewa sosai a hankali har ya tafi
2025-09-30 18:22:25
7
alummamafuta603
natural remedy :
Dr muna girmamaka Amma ka shaya iya ilminka idan yazama Babu magani a asibiti bazai zama Babu a musulunci ko gargajiyaba tunda anfada mana Abu 2 ne ba
2025-09-19 07:51:21
5
fatima.muhammad700
T💞e💞e💞m💞a💞h :
Allah ya iya mana ulcer mugu ciwo ne
2025-09-18 21:56:20
5
ilove.you.rabbi
Shams 🌻 :
Allahu akabar
2025-09-18 08:39:04
6
aishatuisah03
aishatuisah878 :
جزاك الله خيرا
2025-09-18 07:29:07
7
abbasadam83870
Borno gida Ashaka Amana :
Ulcer saida ya maidani baki wlh ulcer masifane Allah kayaye mana don Rahamarka 🤲
2025-09-18 21:18:45
7
maman.abdurrahman52
maman abdul :
in sha Allah zanbar cin yaji
2025-09-18 11:48:10
7
bk.al.dawud
BK AL DAWUD :
please Likita meye maganin shi H pilori ne
2025-09-18 11:55:55
12
masaud_jangudo
Masaud Abu Zainab🇳🇪 :
wai Lado😂kai jama'a To hakane Allah yasa mudace Amin 🥰🥰
2025-09-18 11:16:18
7
mukhtarkabir
Mukhtar Kabir :
babbar matsala ta da ulcer normal abincin Hausawa hanata warkewa yake yi 😅 amma inda kudinka zaka iya mata wayo
2025-09-18 10:21:58
10
abdullahiidris552
abdullahiidris552 :
please sir inada gestural ulcer don Allah wanai magani yakamata inke hadawa insha in ulcer ya tashi . Amma ni kwarnafi yafi damuna pls sir
2025-09-18 07:47:03
11
user9401337418027
omar faruƙ :
dr ya batun cin dafafan kwai
2025-09-18 08:09:27
14
attah.dee
attah dee :
Gani nan Inata Shan wahala ulcer mutum kamar zaya mutu ko bacci bata barina yi
2025-09-18 16:57:51
6
To see more videos from user @dr.ahmadms, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About