Nayi aure ina 24 na haifi ahmad ina 25, na haifi aisha ina 28, na haifi fatima ina 30, na ƙara aure ina 31
2025-09-23 14:48:06
128
nanakhadija :
alhamdulillah malam ni inada shekara 28 inada yarinya mai shekara 13
2025-09-23 13:40:53
81
Ummey747❤️🩹💕💯 :
Tun ranat gini ranar zane kafin mutum yazo duniya Allah ya rubuta lokacin auren sa dakuma na mutuwar sa
2025-09-22 23:53:43
51
Sarah Waziri :
Akwai wanda nasani tana da shekara 16 tayi aure har ta mutu bata haihu ba
2025-09-24 09:52:58
18
Great Abaya Egypt,Dubai,Saudi :
To mu da mukayi aure gashi miji na yana kan shekara 40 amma allah bai bamu aihuwa ba 🥺 insha allah xai samu kuma ya mora
2025-09-23 07:51:18
34
Adamu Mohammed Ad :
amma wannan wawane
2025-09-24 21:01:11
5
oummu banaat :
hkne inada 15 akamin aure na haihu 16 yanzu yrna 7 6 mata namiji 1 alhamd yanzu inka ganni dasu kamar ba nina haifesuba ga tausayi ko shara sun hanani
2025-09-23 11:01:21
17
Yasin Ibrahim Tafida :
to shi dolene Moran da? ka haifi Yaro kayi addu'an ya zama Da nagari shine Almuhim
2025-09-23 14:30:29
46
Usama.A💞💞 :
yakamata ku fahimci malam don Allah shifa Yana nufin akwai alkairee atare da yin auren wuri,bawai Yana nufin dolene Sai kasamu haihuwa idan kayi aure da wuriba,Amma kowa Yana sa ran idan yayi aure zai haihu ai,Kuma dole akwai wannan kaddarar ta rashin haihuwa akan wasu.kamar yadda Neman kudi yazama wajibi a rayuwa,Amma Kuma ba kowa zaiyi arziki ba wani komai nemansa cikin matsin rayuwa zai koma zuwa ga Allah.Allah ubangiji yasa mu dace da kyawawan qaddarori a rayuwar mu ya hadamu da abokan zama nagari🤲🤲🤲
2025-09-24 14:48:14
5
ALGONI😎_001 :
Ba Aure Dawuribane Matsala, Wallahi Samun Mace Tagarice Babban Matsala, Allah Gamu Gareka🥰🙏
2025-09-23 15:25:55
9
sabiuidrisusman :
niyanzu I'm 41 without marriage amman munama Allah godiya
2025-09-27 17:19:47
6
AUTA.M.D :
Yawan faɗin "Lā ḥawla wa lā quwwata illā billāh" (Babu ƙarfi da iko sai na Allah) ibada ce mai girma. Idan kana yawaita ambatonta:
— Allah zai haskak
ok daman Ana Aurene Dan da yatai makamane hmmm to yanzu Dan shekara 30 ma Neman taimakon uban yake
2025-09-23 12:48:35
8
Hs_affordable_items :
For sure.
kiyasi ne.
Da wuya.
Aure da wuri yafi komi dacewa a duniya👍👍
2025-09-23 12:16:31
7
murtala mikail Gaya :
Ba aurenne ba asoba Malam, Rayuwarce ba irin ta da ba..
2025-09-23 13:24:52
5
~~jannartu✨🤎 :
Allah ya aurar damu ameen 🙏🏻
2025-09-21 19:19:39
8
Safiya Abbas :
Komai tsarin Allah ne. Akwai wanda sukayi auren da wuri Amman Allah bai basu haihuwar ba sai daga baya.
A gayawa maza masu auren yara mata bayan sun tsufa su daina su kuma.
2025-09-23 12:47:13
5
Habasiya bashir abdul :
Malama nawane sukai auran wurin kuma Allah be basu haihuwar ba sai sanda ya tsara musu wasu ma Allah baya basu nan dai kawai muyi adduar na gari
2025-09-23 08:18:20
5
aminabala129 :
Yin sure da wuri da rashin yinsa da wuri duk nufine na Allah,kowa ba ya wuce qaddararsa.lahaula wala quwwata illah billah.
2025-09-23 13:13:26
11
Santaly :
Sai akai yaya? Sahabbai nawa suka mutu babu aure,ya'yan manza Allah fadamin dan shekara 25
2025-09-22 12:03:37
10
Muhammad Ghali IbrahimAbdullah :
Ina wayanda suke aure suna shekarar 20 San nan har su mutu Basu haihuba? malam wa'azin ka yayi karo da manufar kaddara.
2025-09-22 13:58:16
5
SALMA SHOES AND BAGS 👠👜 :
dama mutane sunayin aurene saboda su haihu su mori 'yaya ikon Allah ilimi kogi
2025-09-23 12:36:21
5
a r s s m :
to mudan gamunan allah yabamu kuma ya karbe amma temakon allah mukeso in allah yasa mun rsufa allah kadafamana aduniya da lahira ya rabbel alamin
2025-09-21 19:39:36
6
To see more videos from user @aladaalahacademy1, please go to the Tikwm
homepage.