Bazakatabaji yan budi’a sunyi irin wannan wa’azin ba
2025-09-23 09:25:10
97
MUHAMMAN NAJIBILLAH :
Allah yajikan Sheikh albani Zariya da rahama
2025-09-22 21:30:33
25
🇳🇬🇨🇲🇷🇴🇵🇸 ☪️ :
allah ya jikan Malaman Sunnah
2025-10-22 15:16:41
11
Abdul Ilyasu :
Allah jikan malaman Sunnah da rahma 🙏🥰🥰🥰
2025-09-22 15:49:39
37
أبُو عَبْدَاللَّه :
Allah yajiqan malaman sunnah Baki Daya Dan mudai ba muyi rashin kuba munsan bakwai Raye Amma duk abunda yashigan mana duhu baku mutuba sai da Allah yasa kuka bayyana manashi Alhamdulillahi da Allah yasa muka fahimchi gaskiya muke qoqarin binta Allah yasa kuna cikin Aljannah Firdausi Ameen 🤲 muma Allah yasa mudace duniya da lahira ameen 🤲🙏
2025-09-24 16:37:38
10
malik faisal :
Allah ya jiqan malaman da rahama
2025-10-21 14:31:55
5
AbdulhameedAbubakar208 :
Allah sarki duk sunrasu😭😭😭😭. Allah yajikan su da rahama yagafartamusu kurakuransu
Billahilazeem Malam kun gaya muna gaskiya
ya rage namu in mubi in kar mu bi
amma wllh sai mun bada sheda a gobe qiyama cewa kun fada muna gaskiya 🥺🙏
Allah ya jiqan lu yagafarta muku
2025-11-08 21:22:42
6
hassanmuhammaduma089 :
Allah ya muku rahama
2025-09-23 07:05:59
17
MTL TEXTILES & MATERIAL KARFI :
Allah Ubangiji yakai haske Qabarinku maxan jiya 😢😢😢😢😢😭😭😭😭😭
2025-09-22 21:51:34
17
M.Ali :
wallahi in son annabi 😭😭
2025-10-15 21:25:28
8
Abban Khadija96 :
ALLAH YA GAFARTAMA MALUMAN SUNNAH YA RABBIL ALAMIN 🤲🤲🤲
2025-09-23 16:05:36
13
ahmad_042_ :
Allah jikan ku da rahama Amin 😭😭
2025-09-23 11:44:44
10
Mohammed gyarta assalafy :
Allah jikan ku da rahama
2025-10-23 23:02:28
5
Usman Aliyu kebbi :
mallaman son nah ikon allahkiyna Allah yajih qan mallam shk geroh darahamah kebbih qidah Allah sarkih 🙏🏽🤲🏽🙏🏽🤲🏽🙏🏽🤲🏽🙏🏽🤲🏽🙏🏽🤲🏽🙏🏽🤲🏽🙏🏽🤲🏽🙏🏽🤲🏽🙏🏽😭😭😭😭😭🤲🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽