Ina lillahi wa inna ilayhi Raji un allah ya samudace ameen 🤲
2025-09-29 01:57:08
0
Alpha :
Ameen ya Allah
2025-09-29 09:25:45
0
hikima clothing :
Ya Allah kasamu cika da imani
2025-09-30 02:33:52
1
Naja'atu aliyu,, :
sallallahu alaihi wasallam ♥️🥰
2025-09-29 17:00:25
0
Mrs Amnah collection 🎁🎀🌹💝 :
ya Allah kaimana rahma da afwa
2025-09-29 15:04:16
0
Midjahi Adamou :
Allah yasa mucika da imani
2025-09-29 13:14:01
0
bilkisu fulani❤️ :
Allah kasamuyi mutuwa shahada🤲ameen ya Allah
2025-09-29 18:01:21
0
Dan aunty12 :
kamar gaske
2025-09-28 22:11:29
0
Rukky collection :
Wallahi malam kuka yake😭akwai rashin hankali cikin rayuwar qabari ya rabbh kasa mu mutu Muna masu kalmar shahada,wallahi muji tsoron Allah jamaa mucika file dimmu da ayyukan alkhairi ya ubangiji yabamu iKon tuba kafin mutuwa
2025-09-23 07:03:24
201
AMEENULLAH_KANO_BACKUP💦 :
😭😭😭ko ya zamu kasance a cikin kabari Tabbas inajin tsoron wannan waje kuma dole watarana shine ze zamomin dakin Kwana ya Allah ka haskaka mana kabarin mu kasa aljanna ce makomar mu
2025-09-23 22:30:11
136
Aisha Kabir :
😭😭😭😭😭😭 Allah Ka sa muyi kyakyawa karshe 🤲
2025-09-23 10:13:20
14
Xiee YaMaLasH🥀🌹🥀🫶🏻 :
Hmmmm mai rai ya shiga uku😭😭😭innalillahi wainna ilaihi rajiun Rashin sanin Ranar mutuwa bai xamame mana sauqi ba haka da Allah yasa mana xamu son lkcn d xamu mutu shima baxai xama mana sauqi bah 🥺😭wllh wllh billahillaxie enajin tsoran mutuwa Enajin tsoran mutuwa Jmaa enajin tsoran wann kwanciya ta kabari 😭😭😭😭Allah ka dauki raina ena me imani dkai kakuma tasheni ena me emani dkai Allah k yafe mini xunu baina Tare da dukkan Musulmi 😭😭
2025-09-24 21:02:51
14
Maryam idris :
😭😭😭 Allah kasa mu cika fa Imani ya Hayyu Ya Qayyum
2025-09-24 22:49:39
12
Eyshat Candy's 😍 :
rayuwar Kabari babu dadi Kai innalillahi wa'inna ilaihi rajuun 😭😭akwai Aiki a gaban mu
innalilahi wa'inna'llaihrrajiun,y rabbi kasa mudace duniya da lahira
2025-09-25 09:34:42
5
Autarh :
Allah kasa mu tafi asa,a😭🙏
2025-09-23 11:33:49
13
Ummi m ahmad :
Allah ya sa mucikada imani 😭😭😭😭😭😭
2025-09-23 04:29:59
7
deejerrrr :
Innah lillahi wah I na ilaihi rajuun yah Allah ka gafartamana Rabbi yasa karmuyi asarar lkcnmu. Kuyi following dina nima zanyi naku in shaa Allah
2025-09-23 17:06:32
14
autarh46 :
Innalillahi wa inna illahi raji’un 😭😭ya Allah 🥺😭Alllah yasa mucika da Imani 🥺🥺🤲Allah yasa idan lokacin tafiyar muntayi Allah yasa munada cikin wandanda ka yarda dasu 😭😭🤲Allah ka tausaya mana 🥺🥺🙏
2025-09-23 20:52:51
12
hajjaju 92🕊🥀🌷 :
innalillahi wainnailaihi rajuun allah yasa mucika da imani 😭😭😭😭😭
2025-09-23 18:49:53
11
Ummee :
Allah yasa muyi kyakkyawan karshe
2025-09-23 20:19:26
6
To see more videos from user @africatvch3, please go to the Tikwm
homepage.