@habibadorayi:

Habibadorayi
Habibadorayi
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 23 September 2025 10:48:16 GMT
262377
10838
176
1292

Music

Download

Comments

eeshatuumar
eeshatuumar :
Wallahi tundanayi aure shekara 13 bantaba lalle yagogo da sati banyi waniba mijina nason lalle
2025-09-26 07:42:21
71
sakinatuisa
Rahama :
Amma manzon Allah yace ki nunawa mazan Tiktok????
2025-09-27 05:14:53
6
abba.elh.cheou7
baban Mahamad :
ماشاء الله تبارك الرحمن
2025-09-28 19:43:05
0
hassan.sas02
Hassan Sas💪 :
Nifa Banyi Aure Ba Amma Wllh duk Sati Biyu Sai Budurwata Taje Tayi Lalle Sabods Ina Sonshi
2025-09-28 00:34:16
5
meenartwuna
Meenat wuna :
Indan irin mijina ne kar ayi lalle da kitso ko a kwalama dankwalin shi. Abin har takaici yake bani wallahi
2025-09-26 12:28:06
16
salmanaseer54
Salma naseer :
Dan Allah a ina akaimiki 🤲
2025-09-25 23:00:21
2
darazobaba
kabiru baba :
wannan hadisin bagaskiyabane
2025-09-26 15:40:44
3
abasiyazak
MARYAM MUSA NO LOVE 💔 :
muhammadu rasulullah S A W 🥰
2025-09-27 17:14:44
0
zinariyaaa
ZINARIYAAA :
Habiba nice ZINARIYAAA me kifi ka kayan bacci na raina sa’a & kifi tarwada available pls ki tintibi yar gata tazo ku siya 😉😉😉
2025-09-25 23:36:20
2
raihana_loveskincare
raihana_loveskincare :
Matsalar ko nayi lalle bata baki😩😩😩
2025-09-28 14:20:55
0
hanan.baby0
Hanan baby :
Nifa hypo nakesawa don yayi saurin goge wa nayi sabo😂
2025-09-28 16:58:26
0
aashanty893
aashanty893 :
Please a ina aka miki lallen . Yayi kyau masha Allah
2025-09-25 17:58:31
4
yar_sokoto0
Rumaisa sokoto🫂♥️ :
Maybe ma nakai 3 years banyi lalle ba😫
2025-09-27 02:28:08
0
mom_awwab6167
MRS A COLLECTIONS :
Available location Kano
2025-09-27 11:24:14
0
tandu443
maryam ksd🥰 :
yau kuwa zanyi insha Allah
2025-09-27 13:14:47
0
laila91482
laila :
wlh malamin nan kamar yaganni nibanason lalle bale kiso😂😂
2025-09-27 17:29:12
0
userrahmamuhammad
RAHMA MUHAMMAD🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
kumafa a haka bazawara ce ke koh
2025-09-27 16:04:21
0
oumraeesshenna1
Oum ra'eess henna :
Muna alfahari dake mu masu lalle😂😍
2025-09-26 13:51:34
2
rea_legend
Rea_ukasheet_legend :
barin kumba a hannu haramunne
2025-09-27 13:40:58
0
jiddah4456
jiddah Muhammad :
se kukaji rarara yazama doctor 😂
2025-09-27 08:15:43
0
sulemanzubairufagge2
sulemanzubairufag :
Masha Allah habiba wlhy kina burgeni sosai
2025-09-26 12:30:02
2
unique_collections4
Unique collections :
Habiby henna nd stickers available
2025-09-28 13:37:54
0
nanafirdausysabituas0
NANA FIRDAUSI SABITU :
Ya Allah, Kai ne Maɗaukaki, Mai azanci da iko. Ka shiryar da zuƙatanmu zuwa ga gaskiya, Ka ɗaukaka rayuwarmu da halal, Ka buɗe mana ƙofofin nasara a dukkan al'amura. Ka albarkaci lokacinmu, Ka tsare mu daga zalunci da gazawa, Ka sanya mu cikin bayinKa masu nasara a duniya da lahira. Amin.😞
2025-09-26 16:51:34
3
unknown.unknown.001
unknown.unknown.001 :
Ko asibiti naje nine doctor 😂
2025-09-27 16:49:42
0
user193879538702
user193879538702 :
kada ki kuskura kiyi don ki nunawa duniya
2025-09-26 10:07:58
4
To see more videos from user @habibadorayi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About