Wlh haka yafaru da mai gidana a kaduna, shikuma dare yakeyi idan ya dawo sai ya biyo tawani filin ball ya shiga gida, dayake gidan yana opposite da filin, watarana ya dawo da dare ashe yataka tururuwa, labarin dai yana da tsawo but wlh haka sukayita binsa har daga baya Saida sukayi nasaran shiga dakinsa.