ya Allah kasan shekarun da mukayi muna tsare kanmu ya Allah ka kara tayamu ka tsaremu ga dukkan aiki na Zina amin
2025-11-15 07:35:13
92
kamal :
duk Wanda yarage vollum yamin like
2025-10-30 09:58:27
133
Princess fulany kitchen 🧑🍳 :
Allah ya tsare mana mutum cin mu 🥹🙏
2025-10-04 10:59:38
81
𝔹Ā𝔹Ā_𝔾ĀℕĀ👳💪 :
Ba rashin kunya bane wannan gaskiya ne allah ya kara basira malan
2025-10-04 08:54:48
74
The King Photography📷 :
Aurena Next Month Ne October 25 In Sha Allah Ku Samu Cikin Addu'ar Ku Please Dan Allah 🙏🙏🙏
2025-09-29 08:58:08
96
fateemah Abdullahi yunusa :
Allah yakara daukaka da basira saboda mutuncin manzon Allah s a w 🤲
2025-10-07 21:29:23
34
Maryam lbrahim :
Masha Allah Allah yakarama malam Lafiya Allah yasaka maka da mafificin Alkhairin Sa
2025-10-01 12:31:52
50
habibayakub746 :
godiya muke
a gida baaiya fada mana
2025-09-26 05:34:07
41
zulaihat :
wlh inasan irin wannan hirar dadi gareta 😋😋😋
2025-11-20 12:33:45
14
❀..𝑴𝒆𝒆مــ..❀ :
Nifa irin wannan wallhi tsoro yake bani dan Allah irin wannan ka daina fito min bana so duk an gama tsorata mutum kafin ma yayi aure taya zaiyi ma shaawar auren🤦🏽♀️😩
2025-11-01 20:17:54
10
yuhanas shalele :
wlh mutane baa iyamaku wannan ma ilimine wlh
2025-11-04 08:58:19
11
Binyunus4245 :
Allah yasaka da aljannah
2025-09-26 17:10:33
15
sa'adatu :
Masha Allah Allah ya karama malam lafiya yasaka maka da mafificin Alkhairin
2025-10-14 11:45:34
14
ibrahimbaxy :
gsky wannan ba malami ba ne wlh,dan iska ne kawai na rantse da Allah, Allah ya shirya ka.
2025-09-29 22:42:15
20
Halima :
mallam a dena tsorata mu
2025-11-02 00:09:36
13
CALL MEE AUWALANCY :
ya sheikh inada tambaya wai idan mutum baigani jini ba ance akwai wata hanya bayan jini yanda zakagane sabuwar budurwa ce malam dan Allah wann wace irin alamace zakagane sabuwar budurwa?
Allah yakarama malam lpy
2025-09-26 22:22:18
15
s. bashiru na allah :
Allah yasa aljannah ce makomarka
2025-09-26 10:44:59
27
user7916340812600farida :
Yaya ake gane Mace da batasan mazaba
2025-11-02 19:29:14
5
SANi.ABOUYA❤️.zinder ❤️ :
kai macé duniya ce alhadji allah kabamu nagari🤣
2025-09-29 06:05:11
7
ABUBAKARKR SADEEQ90 :
allah yasaka da alheri
2025-09-26 06:10:55
12
Asmaou Boubacar :
allh yakara basira malam
2025-09-26 16:05:44
9
Bachir moussa :
Machallah allah day ya bia
2025-09-26 14:27:24
8
“Ibrahim” “mgs” deco✅ :
Allah ya biyaka🙏😭wallahi ba amana
wannan banin🙏
2025-09-26 13:37:34
9
To see more videos from user @drbunkau, please go to the Tikwm
homepage.