Billahillazi laa ilaha illahuwa da yau malam jafar zaidawo duniya kwana daya ayi shela cewa zaiyi tafsir na rana daya to wallahi sai kazata tashin duniya za’ayi. Wlh har ayi tafsir din akare mutane bazasu daina zuwa ba. Allah yajikan waliyin Allah Sheikh Jafar Mahmoud Adam 🥰
2025-10-01 20:23:41
37
Maryam idris :
🥰🥰🥰Sunnah sak
2025-09-26 13:58:58
145
Abbah_abasukala :
Allah yajikan Malam
2025-09-27 23:18:24
0
Asal & isam ❤️❤️ :
Wallahi akwai wani masallacin yan gargajiya a niger 🇳🇪 saida na haddace hudubar su 😂😂😂
2025-09-26 18:40:43
47
👨⚖️BARRISTER ⚖️ :
Tabbas wann halinmune yan darika😂🤭
2025-09-27 00:03:37
12
autaryaya :
Mu yan izalane idan bakugane ba mune Ahlussunah idan bakugane ba mu jikogin gumi ne🥰
2025-09-27 00:16:11
15
Lawi Yau234🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
Allah yajikanka ya shek ba binku bashin hujjah
2025-09-26 22:04:15
33
alisaleyabiboulay :
sunnah sunnah sunnah sak 🥰🥰🥰
2025-09-26 10:46:46
19
SABON SARKII👑 K. D :
allahu Akbar
2025-09-28 17:41:08
0
umariliyasu28 :
Bayan wucewar wani, Allah yana taso da wani 🥹
1. Sheikh Abubakar Mahmud Gumi
2. Sheikh Jafar Mahmud Adam
3. Sheikh Muhammad Albani Zaria
4. Sheikh Dr. Idris Abdulaziz Dutsin Tanshi
5. Tauraron Zamani, Gwarzo, Dodo, Jarumi Sheikh Lawan Abubakar Triumph 🙌