@danbzamani:

Zaman
Zaman
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 27 September 2025 13:39:09 GMT
694754
34925
683
5701

Music

Download

Comments

user7009673843100
Afrah :
wallahi ni ba mutuniyar kirki bace😭😭 Allahna na tuba kamin afuwa Allah ina tsoron haduwa dakai amma nasan rahamarka tana.da buwaya😭😭
2025-10-01 17:56:22
25
hanifas76
Hanifa ❤️ :
Wlh ina tsoron haduwa na da Allah 😭😭😭 allah kamin rahama 🥹🥹
2025-10-01 08:33:38
75
firstclasskayanmatakano
Hajjiya shamsiyyakano :
Idan natuna kwanciyar kabari natuna haduwar mu da Allah akwai abun tsoro wlh innajin tsoron Allah 😭Allah yasa muyi kyankyawan karshe😭🙏🏻🙏🏻
2025-10-04 07:56:55
0
mansur.tambari
Mansur tambari :
wallahi Ina tsoron haduwa na da Allah
2025-10-01 17:09:59
12
abdullahi.galadim6
Abdullahi Galadima :
ya Allah kayimana afuwa amen 🥰🥰🥰🥰🥰
2025-10-04 14:34:58
0
user77320904107174
user77320904107174 :
Innadilahi wa inna illahi raguon
2025-10-04 07:59:11
0
abubakarsani1953
abubakarsani1953 :
Ameen
2025-10-04 13:35:56
0
bash.abdul4
Bash Abdul :
Allahu akbar
2025-10-04 13:12:24
0
halymertou
Halymertou :
allah yasa muyi kyakykyawan karshe
2025-10-02 11:49:34
3
jamila.jafar87
jamila jafar :
Allah yasa mucika da imani yarabbi 🤲
2025-09-28 23:31:34
10
zerhrah09
zehrah 😍😍 :
Innalillahi wa Inna ilaihi raju'uun 😭😭😭😭
2025-10-04 09:17:47
0
abubakaribrahim_1
abubakaribrahim9854 :
subhananillahi
2025-10-04 09:20:29
0
user8153078537777
user8153078537777 :
Allah ya sa mudace 😭
2025-10-02 14:40:07
3
user3549528155838
oumar MAMANE :
Allahou Akbar
2025-10-03 17:38:18
0
oppcila.jagaban
oppcila jagaban arewa :
Allah Ina tsoron haduwa da allah
2025-10-03 20:46:31
2
rabiatu976
rabiatu976 :
Wllh babu abinda ke dahamin hankali kamar idan natina haduwana da allah😭😭
2025-10-03 22:27:47
0
fcsamba
SAMBA TORNADOES FOOTBALL CLUB :
ALLAHU AKBAR
2025-10-04 09:51:20
0
aleebroo894
Aleebroo :
Allah yasa mu dace 🥹🥹🤲🥹
2025-10-02 22:15:41
4
user8868266818350
user8868266818350 :
astagafirullah alakullu halin
2025-10-03 04:55:37
3
samaila.umar13
Samaila Umar :
allah samudaceh ameen ya allah
2025-10-01 13:05:26
7
mr_ngo_001
MR_NGO_001 :
*_Ya Allah Ka ƙara Mana Soyayyar Annabi Muhammad ﷺ_*
2025-10-03 05:36:17
0
rukayyaabubakar940
Ruky collection's :
Allah mun tuba Allah ka yafe mana😭😭😭😭
2025-10-03 13:45:35
0
khadijakabiroo1
KHADIJA KABIR🩺💉💊 :
innalillahi wainnailaihirrajiun 😭😭
2025-10-02 19:58:27
1
rahama2326
Rahama :
Innalillahi wa inna ilaihirraji’un😭😭😭😭😭 Allah kayimuna rahama da rahamarka😭 Allah muntuba
2025-10-02 06:08:57
4
abuzaenab1
ahmedabdullahi5426 :
Allah yasaka da alheri Malam Ahmad Guruntum da wannan tunatarwar
2025-10-03 19:17:25
1
To see more videos from user @danbzamani, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About