@bin.sabiou: Allah ka ɗauki rayukan mu muna masu imani a ranar juma'a. Ameen summa ameen 🙏 #bin_sabiou

💠BIN SABIOU💠
💠BIN SABIOU💠
Open In TikTok:
Region: NE
Sunday 28 September 2025 11:23:47 GMT
859441
199343
4776
14801

Music

Download

Comments

anty.hajiafauzy85
anty.hajiafauzy❤️ :
Mahaifina ya rasu ranar jummu'a ta ramadan on 14 2025 Allah yajikansa da dukkan musulmi baki daya Ameen🥺🙏
2025-09-30 06:40:27
691
teemaceee
Fatyma sidi :
Mamana ta rasu ran jumaa 5th July 2024 Allah mata rahama ita da Musulmai baki daya
2025-10-01 00:14:01
188
zarahahmadjidda
ZARAH AHMAD :
Allah sarki 😭wlh mamata a kullum addu’ar ta Allah ya karba ranta ranar jumma’a 😭😭har in taje mutum ya rasu ranar ku bata san she ba zataye hawaye 😭tana cewa Allah yasa nema nacika ranar jumma’a 🥺kuma Alhamdulilah ranar jumma’a ta rasu 😭😭aka mata sallah bayan sallar jumma’a 😭😭😭😭yadda take so 😭😭😭
2025-10-02 05:49:25
174
benmohamed590
Ben.Mouhamed :
Allah kasa mouchika da imani 🤲🤲
2025-09-28 19:23:31
214
adammfasse
Adam M Fasse :
Mamata tarasu ranar jummaa Allah kayafe mata zunubanta ya Allah
2025-10-01 07:59:48
53
everywomansdesire
salihat_abdullahi :
mahaifina ya rasu ranar jumu'at 6 ga Wata June 2014 🥹❤
2025-10-01 10:36:09
38
user59739008077908
maman inayat :
Allah ya azurtamu dawannan Rana
2025-10-03 16:46:50
6
autarh46
autarh46 :
Masha Allah mahaufiyata ta rasu ranar juma’a 🙏😭Anty amina na ma tarasu Daren juma’a akakaita ranar juma’a 😭😭Alhamdulillah ya rab 🙏🙏muma Allah yasa mucika da imani😭🤲muma Allah ya dauki ranmu ranar juma’a
2025-10-01 14:12:31
68
feedorhgee2
feedorh gee🥰 :
wanda ya mutu ranr Alhamis da dare aka rufeshi jumaa fa Allah kajikn mahaifina yasa ya huta
2025-10-01 14:04:09
28
farhat___amha
Farhat____Amha❤️ :
alhamdulillahi mahaifiyata ranar Juma a tarasu 😭😭💔mutuniyar kirki😭😭😭
2025-10-02 06:32:50
53
nas__bee
Nas Bee 🐝 :
Amen ya Allah ❤
2025-10-03 06:31:09
6
pretty.babe.3
🌺.فاطعة.🌺 :
Allah ubangiji yasa muna daya daga ciki 🤲🤲😭😭🙏🙏
2025-10-02 14:38:12
10
zilkifilu.sulaiman
zïlƙîfîlü ṣùläịmàñ :
Allah yasa mucika da imani
2025-10-04 21:54:53
6
__ummysco__
Hafsat umar Aliyu🦋♥️ :
Allah yasa muna da rabo yah rabbil samawati😭💔🙏
2025-10-01 05:00:48
23
shafaat_beauty_palace
SHAFAAT_BEAUTY_PALACE :
Allah ka azirtamu da mutuwa jumaah ka azirtamu da shahada
2025-10-01 05:52:56
21
tazizky_official
TAZIZKY :
Amen 🙏
2025-10-01 00:22:33
5
man_mubee
مبارك أبو بكر :
Allahu Akbar ✊🏻✊🏻✊🏻✊🏻
2025-10-02 14:26:40
7
halal.foods5
halal foods :
ranar juma'a mahaifina ya rasu Allaah ya gafaartaa musu
2025-10-03 11:02:04
10
rukylarky14
رقية عمر 💫 :
Allah yasa muyi kyakykyawan karshe 🤲🏻😭
2025-09-29 06:59:02
71
soft_zahra
🎀soft_zahra🎀 :
Allah yasa muna daga cikin masu samun wannan rana😭🤲🏻
2025-09-30 07:15:54
85
hrscentandmore
HR SCENT AND MORE :
Allah ubangiji yasa muna d rabo a ciki🙏 Ameen Ya Allah🙏
2025-10-01 07:54:40
31
lubagiwa
Lubest 🐘🤍🐘 :
Allah ka azurtamu da mutuwa ran jumm’a kuma masu shahada😭
2025-10-01 12:00:37
8
danyaro61
SHAMSU :
ya allah kasamuyi mutuwar shahada kuma ranar juma a ya haiyu yakaiyumu
2025-10-01 12:24:29
5
huzaifyussiftyb
soldier bigj :
allahu akbar
2025-09-30 19:55:07
5
To see more videos from user @bin.sabiou, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About