@maigatari2840:

AL_SUDAIS TV
AL_SUDAIS TV
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 30 September 2025 19:07:27 GMT
92449
7468
184
161

Music

Download

Comments

nowahala50
Abbakar sani mgr🇱🇾🇳🇬 :
ni budurwata kwailace bazata fahimce niba 😂
2025-09-30 22:17:53
35
sadiyaadam23
Queen 👑 sadiya :
maza masu matattar zuciya anguishe ku
2025-10-02 00:16:54
13
sodja_227
sodja___227 :
dan allah kusan ciwon kanku haba
2025-09-30 22:06:00
9
sulaimanismail162
ISMAIL📈📊 :
kai ana maganar ya za ai ayi kudi kana maganar mata
2025-10-02 21:09:47
9
musteee36
musty1739 :
Amman kayi kuskure da kace soyayya karyace wallahi, kasake tunani abokina
2025-10-26 11:24:05
2
fahad.isa8
Fahad azurfa :
kaifa nalura gabakake da aure allah yakautama
2025-10-02 22:41:45
3
hathywby
Muhmd Isah❣️ :
exactly 💯
2025-10-01 16:49:54
1
dan_makkah311
dan _makkah :
kai kajii hauka dn allah haba
2025-10-25 22:35:13
2
hafsat.abdullahi3928
hafsat Abdullahi Adamu :
hadan Kai d farin cikin na har'abada in sha Allah
2025-10-15 07:45:49
2
yareema_oc
Yareema_oc  :
Malam wannan tambaya taka bata daceba saboda ba kowace yarinya ce zata fahimci wannan tambayar taka bah ka sake tinani
2025-10-25 07:58:57
2
user6806618781917
m.nass ADK :
akwai Mata masu kunya
2025-10-01 15:42:41
2
ashiru.yusuf40
Ashiru Yusuf :
bro this matter is too big to northern part of Nigeria hausa in particular bcz su basu san menen duniya yau taki ciki ba gaskiya yanzu fa there's is too much poverty namiji yana shin wahala sosai fa kuma mazan yanzu ba irin nada bane that's the reason idan bakusama terms ba wallahi auren bazijima ba
2025-10-03 00:25:40
3
jibrin_01
ᒍIᗷᖇIᑎ ʲᵇ :
dana tambaye ta tace (kudi zata dinga bani) Abokaina wanda na gani da idona ta basu kyauta 100k sunkai mutun 3 yarinyar tanada kudi sosai
2025-10-01 16:29:15
5
88456233a
saddeq Dan gata🇳🇬🇸🇦 :
tabbas mgnr ka haka take Amma kaboye mana abin Yakamata kasanar damu shi wannan abin pls
2025-10-02 21:17:25
1
muhammad.yas.alu.b
Muhammad Yas alu bn muhammad :
nide bazan iya wannan tambayarba
2025-10-01 16:52:41
1
kakainkiyarabu
KAKA inkiya :
mai gida wahala
2025-12-09 15:12:56
1
sadeeqhamma7
Sadiq mk :
Allah kara basira🥰🥰🥰
2025-10-22 20:20:45
1
user8427992808744
allah yasa mudace Amin yarabi :
gasakiyane nawa Ama dan allah bukata karebayani
2025-09-30 20:06:04
2
jffhjdfvb
Jiddatulkhair :
kana ganin wannan yunwa yakeji😂
2025-10-02 14:09:44
1
hajir502972
hajir ♥️🥰🌹 :
Kai kaji Wani lissafi Dan Allah 😔😔
2025-10-02 03:54:16
1
ministerayuba
minister :
wannan haka ne maganar ka
2025-10-03 16:36:04
1
kingabdull004
Abdul samad CFR.CEO :
kanayiwa budurwa wanann magana kazama Dan iska agurin kwaila
2025-10-01 13:41:43
1
dankala22
🆁. 🆈🅰🆂🅴🅴🆁 :
Kai wannan tambayar ai sai manya,wlh cewa zasuyi Dan ISKA ne
2025-10-01 03:27:51
1
danbuzu30
ⵣ𝐃𝐀𝐍ᴮᵁᶻᵁⵣ :
Kai ingo nan wllh bazan iya wanan tambayar ba
2025-10-02 05:49:35
1
inusah0011
yunus☆☆☆☆☆ :
kara fada soyayya kariya ce hum soyayya kwana biyu 2 🙏 amma me yakata ta bani kamar amsa
2025-09-30 22:14:09
1
To see more videos from user @maigatari2840, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About