@umarnuhu911: #hausatiktok #foryoupage #sunnah #arewa__tiktok #tiktok

Umar oruma
Umar oruma
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 01 October 2025 10:00:11 GMT
60813
4439
182
262

Music

Download

Comments

maryam.idris4
Maryam idris :
Matasa bakuda wani gata daya wuce ku nemi ilimi 👌👌👌
2025-10-03 10:44:24
38
ibrahimtijjani7
Ibrahim Tijjani96 :
Amma fa yanzu harda wannan mutumin Ake ba triumph kariya, kaga babu Allah a ranshi kenan 🤔
2025-10-03 20:34:31
1
king..japhar
💫 King.Japhar 💫 :
Zaici ubansa Abduljarbar
2025-10-03 22:22:32
0
danjidda.ah
Abu-bakr :
Ba kada gatan da ya wuce neman ilimi matsayin ka na matashi.
2025-10-03 00:12:40
49
ismailadam160
Ihsan Islamic medicine :
Kai Amma Allah yatsinewa abduljabbar albarka dai dai gwargwado 😏
2025-10-03 08:45:33
7
nuraddeen804
NURADDEEN :
Sunnah sak bidia Sam 🥰🥰🥰🥰
2025-10-03 21:44:38
1
danmani01
Danmani :
Wallahi yan izala mun fimu gaskiya 🤍🤍❤
2025-10-01 21:09:10
16
b.s774
B.S CLOTHING 🪡🧶✂️✂️ :
Wai ni me yake rubutawane😂😂😂
2025-10-03 10:01:37
2
dlambu
nafi,u d,lambu :
to dan uban ka kai kabir kifi IBN taimiyya qarya nawa Dr abduljabbar ya kama sa da ita
2025-10-03 21:56:52
0
abubakarhussainka
abubakarhussainka :
gsky mutuminan Tara tara akai me😁
2025-10-03 09:08:48
3
kano_luxury_estates
Gwanin_ Gida :
Malam lawan Triumph yafi wannan fah, wayyo Za a kwance wa ɗariƙa zani a kasuwa, kuma su suka taro
2025-10-03 22:04:44
1
user3495717862626
34957178626 :
nan fa qananun ne aka barshi dasu inaga manyan sun futo🤣
2025-10-03 14:21:34
12
maiboko
Bokodata.com.ng :
Dan Allah y sunan young sheik din nan pls
2025-10-03 16:14:10
3
ab_m_01
ab_m_01 :
Next pls!
2025-10-03 11:15:59
1
mysauky
Comr. Muhammad Yaya Wudil :
muga hk mukeso ayiwa Mal. Lawan suga bayani da hujja
2025-10-03 13:59:16
8
nakhadija88
The British :
imagine wai a haka wasu jakai zasu zo suna tada jijiyar wuya wai zalunci ne yasa aka daure malam gaba gadi
2025-10-02 21:59:47
24
chiromaapple_links
OPPHICAIL_CHIROMA :
@OPPHICAIL_CHIROMA: Gaskiya wannan rana tana daya daka cikin rana kun dabazan manta dazu ba saboda anbawa jaki wuta
2025-10-03 08:57:43
12
xannah89
zannah :
duk wani hadisi allah yatsinewa hadisai kafdinsu karyane
2025-10-03 11:44:56
0
moosteey1
moosteey :
please next
2025-10-03 13:54:20
1
hamzagarba894
HamzaRano :
amma a haka deputy governor yace ai siyasa ce
2025-10-02 23:00:39
13
adamutarge
Malam Target :
Allah ka bamu ilimi mai Albarka
2025-10-03 20:36:45
0
abdullahiusman28
ابو فحیمة التورنکي٠ :
😂😂 Wannan Tsakani da Allah Baxai lya Amsa wannan tambayoyin A mint 10 ba 😁
2025-10-03 08:59:09
4
saleehu09
saleehu09 :
shima lawal zaibudo dabbobi da arne da kuma littafin da ya gani
2025-10-03 13:13:38
0
muhammadmuhammad8575
Muhammad Muhammad :
ai duk wanda yace anzalimci abdjbbr wallahi be bibiyi al amarinba
2025-10-03 00:23:12
4
hamzabelloahmad
Hamza_Manga🦅 :
😂😂
2025-10-03 21:08:02
0
To see more videos from user @umarnuhu911, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About