@marke.herbal.medicine: MAGANIN MATSALAR ISTIM'NAI A JIKIN DAN ADAM MAGANIN ISTIMNA'I BONANZA Yan uwa wannan magani da zamuyi bayani magani ne wanda yake magance matsalolin da istim'nai ya haifar a jiki da kuma Al'aurar dan adam domin dawo da lafiya tamkar baa aikata ba. Kuma kamar yadda yan uwa suka bukaci a bada wacce take da saukin hadawa,wannan fa'ida tana da saukin amfani ba kamar wacce ake dafawa take ba. ILLOLIN DA ISTIM'NAI YAKE HAIFARWA A GA DAN ADAM. KADAN DAGA ILLOLIN SA GA MAZA. 1. Kankancewar azzakari 2. Saurin kawowa 3. Fitar fafin ruwa daga gaba 4. Raunin jiki 5. Yawan kokonto 6. Rashin nutsuwa 7. Saurin tsufa 8. Yamushewar fatar jiki 9. Fitsarin jini 10. Jin zafi yayin fitsari. 11. Rashin samun rabo 12. Kashe kwayoyin halitta. ILLOLIN SA GA MATA. 1.Lalacewar farji 2. Bushewar farji 3. Faitar farin ruwa daga farji 4. Daukewar sha'awa 5. Faitar kuraje daga farji 6. Gusar da budurcin ya mace. 7. Yamushewar fatar jiki. 8. Saurin kawowa yayin saduwa. 9. Yawan kokonto da rashin nutsuwa. 10.Zubewar Nono. 11. Hana samun rabo. Sannan kuma dukkan wanda ya tsinci kansa cikin aikata wannan babban kuskure,yayi kokarin denawa tun kafin lokacin danasani ya riske shi. Kuma yayi kokarin yin amfani da maganin daya dace,don kaucewa barazanar,illolinsa kuma shi yana da wani abu koda ace kafi shekara 20 da daina shi muddin baka nemi magani ba to yana nan tare da kai baza ka gane ba sai kana da iyali,ko kayi aure sannan zakaga illar da yayi maka. MAGANIN DA ZAA HADA 1. Garin girfa chokali 4 ( Cinnamon powder ) 2. Garin habbatussauda chokali 2 3. Garin Tafarnuwa chokali 1 4. Garin citta chokali 1 5. Garin kaninfari chokali 3 A hade a zuma tacacciya liter 2 a kwaba sosai a chakuda,sai a ajiye a rika shan babban chokali 1 da safe 1 da yamma 1 da daddare sau 3 a rana. Har wannan hadi ya kare,kuma insha Allah bangaren wadan ban matsaloli za'a samu waraka da yardar Allah.
Marke.herbal.medicine
Region: NG
Wednesday 01 October 2025 21:42:17 GMT
Music
Download
Comments
Nass01 :
WhatsApp number naka
2026-08-25 22:52:43
0
user8617611263611 :
da wanda ya shirya yi ne muyi tare?😎😎
2025-10-06 09:50:16
17
fahadAbubakar :
Inabuqatar wannan maganin yaxaayi
2025-10-12 04:30:16
5
user masha allah :
Uhmm Allah ya kyauta
2025-12-01 10:00:07
4
@𝔸le 𝕓𝕒𝕓𝕒💞 :
ina so dan Allah nadena ka taimaka min
2025-10-26 23:09:54
11
mr BMBfta💪 :
maganin istiminai kayi aure
2025-10-07 17:28:48
11
BUKARI :
Ina bukata Mallam , ya zanyi inasamu Dan Allah
2025-10-05 20:06:29
8
user190084758127zghj :
s a w
2025-11-18 07:20:39
3
sano S man :
Dan Allah a turumin baket din
2025-12-28 16:49:32
2
rabiu :
dm
2025-12-06 00:05:20
2
chafiou adamou :
réponses
2025-12-29 02:42:28
1
Muhammad Salman :
ماشاء الله
2025-12-12 16:23:33
1
Muhammad Tahir Sa,ad :
kayi aure ko kadai zama awaje kai kadai🙏
2025-11-17 15:30:17
3
𝔹Ā𝔹Ā_𝔾ĀℕĀ👳💪 :
Istimina'i yana kashe bura💔🙅
2025-10-03 08:52:16
4
anas Muhammad haladawa :
dan Allah yaza ai insami magani
2025-12-08 22:38:21
2
v o a famille :
ina bukata ne ma
2025-11-26 13:38:21
2
s.shago :
pls call me
2025-11-10 01:26:56
3
Baddest_skido999🔞 :
Mallam istimina'i guda Daya neh Shine Kayi Aure
2025-10-10 23:35:29
4
abdoul ❤️❤️❤️227+ :
machaalha
2025-10-12 16:56:17
3
dddff :
Slm
2025-12-02 13:23:50
1
Y-S-Abdulsalam :
Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuhu
2025-10-03 08:14:07
3
عثمان ابن عفا ن الصو في :
saw
2025-10-23 09:11:02
1
Yacoubou Zidane :
bonjour comment
2025-10-02 23:14:58
3
尼日尔 :
s a w
2025-10-02 21:09:38
5
mustapha Ahmad :
ataimaka yallabai
2025-11-01 23:16:07
2
To see more videos from user @marke.herbal.medicine, please go to the Tikwm
homepage.