@ace_of_hairs: My Hajiya 🌸🌸🤍✅✅ @Momee Gombe Location:Airport road by ahmadiyya junction ,kano state. #kanoprohairstylist #kanotiktok #kanostate #arewa__tiktok #arewa #viraltiktok #tiktok #bride #bridalstyle
KANO HAIRSTYLIST 🇳🇬
Region: NG
Monday 06 October 2025 12:25:19 GMT
Music
Download
Comments
Teemarh💕 :
Ya batun sallah to😂💔
2025-10-06 14:54:56
894
naeemartcollection :
Indai gashinki ne na farko Wlh banga amfani saka frontal ba
2025-10-07 11:21:24
202
sumy@uta :
wato mu talakawa ne kawai mukadamu da sallah mukasan mutuncin ta
2025-10-08 07:16:48
125
Mubarack__Golden 🇳🇬🇸🇦 :
Ya maganar sallah ne???
2025-10-06 17:20:09
126
akdelight :
Wanda yake salah sau biyar ne zaiyi tunanin wannan, Amma a kyautata mata zato watakila tana huta ne😂
2025-10-06 21:11:33
75
Ameerahtuhh🦋💖 :
Kinhadu saura haduwarki da Allah momee🤭😂
2025-10-07 14:12:47
47
Adam Hassanah Muhammad ❤️ 💢 :
Sallah kuma fah😳
2025-10-06 18:06:54
28
Anty B kayan Mata &supplements :
abinda ba ruwanka dadin kallo gareshi ..Allah yasa muyi kyakkyawan karshe
2025-10-06 19:45:54
63
JIDDAH STORE :
fisabilillahi in Allah yadauki ran mutum ya zaiye da wannan Abu😳
2025-10-06 19:02:46
37
Meerah artist 🖼️🎨🖌️ :
sufa babu ruwansu da sallah kuke ta damuwa😂😹
2025-10-07 18:41:28
21
Houmaira Aicha :
Saka attachment haramun ne 🥺
2025-10-06 18:47:30
29
Ambeb🥰💔 :
wanda shurunshi yafi zama alkhairi yayiman likes😂
2025-11-23 13:13:54
11
faty badariss :
babu batun sallah anan
2025-10-08 06:37:42
7
ladies_pride :
tsantsar rashin godiyar Allah, ku ga gashin ta fa
2025-10-08 05:54:13
6
Sus 🧚🏻 :
Kudai sallah ko oho Indai zaku birge su kabirun legas
2025-10-13 14:41:58
6
Fatima :
dan Allah yan Nigeria ku dainah shishigi to ku ance muku batasan ba kyau ba sai magana kuke yan iya kawai 😂
2025-10-07 05:07:08
9
safiyagimi :
laanallahul Wasilla Wal mutawassila
2025-10-06 19:58:49
12
sidiyazainab :
Wlh baya sallah 😭
2025-10-06 18:43:57
5
Azrah enterprise 🥰🥰 :
😭😭😭😭😭this are our Muslim sisters,kiji tsoron Allah wlh,in zamuyi muku wankan gawa ba karamin tashin hankali kuke samu ciki ba,kuji tsoron Allah.
2025-11-23 11:17:06
2
sahlaluxe :
Wanda baya sallah da wuta makomarsa
2025-10-07 09:57:49
2
Zoul :
Sallah fah?
2025-10-09 06:57:26
3
M,A_KITCHEN_UTENSIL_KN :
da wadda tasaka da wadda aka sawa duk tsinanannu ne inji Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama
2025-10-08 18:01:05
3
business Woman :
aman bakida sallah ko?
2025-10-08 08:19:04
2
Royal exquisite aphrodisiacs :
Masu saka attachment dinnan Wai baku san ba kyau bane ko dai jan wuya neh kawai
2025-10-06 21:24:54
4
Une nana en cuisine 🧑🍳 :
Allah dai ya tsinema Wanda ke sawa
2025-10-09 19:54:35
3
To see more videos from user @ace_of_hairs, please go to the Tikwm
homepage.