@darrusy: Da wahalar so dana talauci wanne yafi azabtarwa?

Idris Mohammed Jidda
Idris Mohammed Jidda
Open In TikTok:
Region: SA
Monday 06 October 2025 15:01:53 GMT
298776
30077
547
257

Music

Download

Comments

fulani020
FAVORITE FULANI :
Idris ashe baka da hankali dama😂😂 kai kasan talauci kuwa allah kara nisantamu dashi amma talauci masifane baida kishiya
2025-10-07 23:16:08
83
alkanawe3
alkanawe3 :
Idan kaga wajan da suke kwana Anan zaka tabbatar yan karyane yan packaging ne
2025-10-08 14:30:19
7
deestoryworld
Zuzuuuu :
So yafi zafi Wlh 😭😭
2025-10-07 23:16:37
1
rahamaumar90
Rahama umar ❤️🥂 :
kaifa waka idan tashiga hannunka seka gama mata fyade zaka huta😎
2025-10-08 20:55:14
16
user9738784161786
Itz Unaiss :
Idan kanada kudi malan kasamu maganin ciwon SO
2025-10-08 22:37:08
2
saadahh002
sa'adatou✨ :
Yo ai sai an Sami wahalar talauci sannan wahalar son take samun wajen zama😂
2025-10-07 23:10:14
5
fatima.sani76
🔔🔔FATIMA SANI🔔🔔 :
wllh soyayya
2025-10-08 06:56:06
2
heemrahabaya2
heemrahabaya2 :
Saikace yan daudu na tsani inga namiji ba kamun kai yana bin waqa
2025-10-08 06:56:41
2
djamilaidiguine
djamilaidiguine :
Allah ya muna tsari da talautchi
2025-10-08 19:51:58
1
meerascouture1
Meera’s couture🖤 :
Ku dinga rike Saifullahi rawar Kansa tayi yawa Wlhy😩
2025-10-07 21:46:01
2
sgkagritech
SGK AGRITECH SYNERGY :
idan ana maganar kudi ni mantawama nakeyi inada shauki ko zuciya
2025-10-08 15:41:49
1
babayarosgallery
Babayaros Gallery⫷⭕❥⫸ :
Muna hıra da wata a gdan lalle tace wai yan mazan TikTok mazauna Saudi yan nan data gansu kamar almajirai
2025-10-07 21:24:51
1
user9957819434704
❤️🥰 hafsatu💖😍 :
king of love
2025-10-07 17:12:44
1
user836174075raudat
Aminat Isah Abdul :
my people
2025-10-08 06:57:09
1
hennabywalida
hennabywalida :
Yafi haske haske annabi muhammadu😭
2025-10-23 11:14:24
4
abdurizak2
Abdurizak Mai barca :
kai kasan waye Tallau cikuwa 😂😂😂
2025-10-08 17:06:33
1
ummin.farisha
Ummin farisha🥰🥰🥰 :
wlh So yafi xafi😭😭😭😭
2025-12-03 10:29:50
1
muktarmohammed200
first born :
talauci dai
2025-10-07 21:32:56
1
maimunayunusmuhammad
MUNAHCOLLECTION1 ꧁༺𝓚༻꧂ :
Soyayya muna jure d talauci Shi kuma so karsara rayuwa yake gaba dayanta
2025-10-08 06:18:23
1
almisbahuddeen
Almisbahuddeen Alhj Bawa :
Kai kasan talauci kuwa
2025-10-08 15:07:58
1
khalifahabeeb09
MD LUXURIOUS ✈️💯✅ :
talauchi mana ni nayi kudi duk atsaneni
2025-10-09 01:35:38
1
queen.on.bliber
maman amal :
wllh wahalar so tafi azabtar wa😭😭😭
2025-10-08 17:10:20
1
queenhaleemarh
Queen Leemerh❤️ :
Allah kayi mana tsari da talauchi🥺
2025-10-08 07:41:27
0
murjanatuyusuf0
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Koba wahala ba 😂
2025-10-09 23:00:56
1
ramsybaby22
ramsy baby :
wlh dariyar na birgeni allah kabani miji na gari
2025-10-08 04:41:09
1
To see more videos from user @darrusy, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About