Gsky mutane kuna da mtsl yin iPhone 17 shine sa’a a rayuwa kenan🤔🤔lallai ku akwai mtsl ga wanda ya rudi kanshi da rudin duniya rai ma ya mutu balle wata wayar banza yar yayi
2025-10-09 04:42:59
13
official_Sir_Shamsu :
kamar wasa dai iPhone 17 na Neman ta gagari samha😂😂
2025-10-12 12:11:11
6
AMANAR ASIYA CHIALADY :
masha allah dawisu sarkin ado allah yatsareminke my hajjaju 🥰🥰🥰
2025-10-09 13:58:31
5
Sumayyahtu🌿🦋🥀 :
Au ke babyn bai siya miki 17 din ba tukun
2025-10-11 00:11:01
4
C. E. O JIBSON LAUDRY ( M. Y) :
Allah ya Baki miji nagari
2025-10-08 12:24:12
4
momy's senteurs :
17 pro max tayi wuya😁
2025-10-08 21:50:18
3
malami18 :
Rubutun hausa ma na Baku wahala sai tsantsar rashin kuwa😂
2025-10-09 20:19:41
3
Anas :
🌹🌹🌹 Allah ya baki miji nagari ikuma nine Allah ya bamu zaman lpy 🤲🥰
2025-10-08 23:02:53
3
Zulyy~Fashion 🥰❤️🌹 :
Dattijiya 🤭
2025-10-10 10:34:34
3
Real Alhaji 14 :
Kyakkyawa
2025-10-10 10:44:14
3
naceey 😎👊🏼 :
tsowuwar Kurkura 2dayz ✌🏼😎
2025-10-10 11:42:47
3
Ringim Ibrahim :
Golden eyes
2025-10-10 15:55:03
3
Cutiey221👵 :
Wlh bakiyi kyauba yaukam samhanatu 😒
2025-10-11 11:32:09
3
muhammed :
samha you know what ?
2025-10-11 00:16:53
3
Husn£rh🦋M💕U💕N💕C💕💕C💕Y :
Kyau gadon gidan kune 💖❤
2025-10-11 07:26:21
3
oubine masoyiyar samha :
sai dake tawa 💋💋💋💋💋💋🥰💞🥰🥰 Allah ya kara Miki lafiya 🤲🤲🤲
2025-10-08 13:01:03
3
Waleesh Bauchi :
Sunana waleesh
2025-10-10 19:31:23
2
abubakarsalisuabba3915@gmail. :
koh bakina da goro
2025-10-10 16:37:57
2
rayyah92 :
Baby ya gaza 17 ta fito fa
2025-10-09 15:20:32
2
oumirfaan :
wai y batun sallah bayin Allah masu fixing attach?
2025-10-10 18:02:15
2
aisha :
gaskiya madam samha kedinnada banne😁
2025-10-09 19:54:22
2
khadee0778 :
ranki yadade lallan bai kenda za'a bukataba pls😅
2025-10-12 14:17:59
2
Abdallah :
wlh Masha Allah kai yaci money injiku turawa
2025-10-10 12:45:39
2
Yusuf Adam Dan Arzik :
Duk Wanda yagane samha ba yarinya bace yamin like
2025-10-11 14:02:46
2
Rukie :
kukam duk abun da Allah ya hana shi kuke yi, Maganar ƙarin gashi,bayyana ado duk kun rungume su tsap shi ne abin burgewan ku 🥺🥺🥺🥺🥺
2025-10-10 12:23:50
2
Faridat 005 :
se dake Mai idon touch light
2025-10-09 21:34:10
2
Babban_yaya-3030 :
waye shii wannan mai sa,a
2025-10-09 00:43:01
2
zarah Daweesou❤️ :
Waini kam bawanda zaigaya mata ina kaunarta ne😫😫
2025-10-10 11:44:09
2
AISHA🥰 :
gasikiya baby Yana Shan waka
2025-10-10 14:23:14
2
Abba Tamanin :
ta aroce
2025-10-10 11:07:00
2
x€€ h@rty :
kaqaraso kenana
2025-10-10 10:42:28
2
anisat sadeeq Yusuf :
wlh 16 ma yafi 17 in camera
2025-10-11 06:57:07
2
Taste with Aysha :
Kuzo muyi following juna mu masu karamin acc🥺
2025-10-13 16:36:43
2
Farida :
Masha Allah
2025-10-10 13:05:02
2
babygirl :
No 😜😜😜😜
2025-10-10 21:26:49
2
Heendu💍🔐✅ :
ina beby samha
2025-10-10 13:32:08
2
Yusuf Gold🦜 :
Kina yiwa maza 🙏
2025-10-10 10:59:07
2
wizkantumg29 :
iPhone din nan baby yasai maki ko
2025-10-12 11:41:38
1
iyan_baba_ltd :
Wanda yayadda samha tadaina hayaniya yamin like @[email protected] @Mrs wadata collection @multi-biz seller in bauchi
2025-10-10 14:51:14
1
Rk Fallomee :
samha
2025-10-12 12:42:13
1
Mrs Basheer :
kinfi kyau idan babu Make up samhan baby
2025-10-12 09:54:23
1
elhalifa :
Masha Allah
2025-10-11 19:43:42
1
Jiddart~Soba🐍🕊️🦋 :
Yar Hauwa❤💯👌
2025-10-11 16:24:30
1
saadatu Abdulrahman :
much🥰
2025-10-12 11:50:54
1
danalaji62 :
wai ko baby bayananne
2025-10-09 22:28:58
1
Ummina mamana :
Masha Allah kinyi kyau Masha Allah Allah yaqara sutura Allah yaqara lafiya ina Miki fatan alkhairi
2025-10-08 12:03:50
1
To see more videos from user @samha_m_inuwabackup, please go to the Tikwm
homepage.