Malam kanada Ilmin Addini, saura kaje kasan menene Forex.. Allah ya taimaka
2025-10-10 08:11:58
163
Sunusi :
Using forex you can trade CFD (Contract for Difference). CFD is a derivative contract which means you don't own the actual underlaying asset and parties involved speculate on price movement (up or down) which islamically is haram.
However, forex is a market for exchanging currencies (e.g., EUR/USD). it is underlaying financial assets/market, not a contract type.
If you exchange money at a bank or Bureau de Change, or for international payments (this is spot forex not a CFD)
2025-12-29 22:25:09
7
Pharouq🥰 :
malan kana da ilimin addini🥰 Amma Kai jaki ne a ilimin forext kaje Kai koya 😂😁
2025-10-10 08:18:00
22
MARCHI FX📊 :
Malam kayi hakuri wlh bazamu daina forex ba saboda kasuwancine jiyama nayi trading kuma yauma zanyi
2025-10-10 11:52:28
55
1223 :
malam anyi change of character abayanin da aka maka fah gsky anyi swiping liquidity da kai daka jira structure shift daka fahimta
2025-10-10 15:02:07
25
Humanity :
mey banbancin shi da Bet9ja
2025-10-10 08:50:50
7
Kasuwar Forex :
Wallahi malam bahaka bane - Allah yayiwa malam da iyalansa albarka 🙏
2025-10-09 22:41:30
18
NAAZEE FX :
MALAM WALLAHI MUTU KARABA TAKALMIN KAZA FX FOR EVER KUMA BAYANINKA BAHAKA BANE FOREX IS EXCHANGING CURRENCY FAIR NOT WAKE OR GERO
2025-10-09 23:15:04
33
John Edgar :
ko a kasuwar physical akwai fundamental and technical analysis so wannan ma hakane forex na tafiya da coutry economy kamar yadda kafada sannan kamada wane bata wane sir
2025-10-09 09:54:37
10
Ahmed musa :
Kai mallam wlhy sai munyi aikin banza 😡
2025-10-09 12:49:23
8
SAYAYA :
Mudai Arewa, Mun Bani, Malan kafi larabawa ilimi Kenan, 😂😂
2025-10-10 10:27:46
10
ATIKU MEDIA :
Malam kome xakace baxamu dena daxuma naci sl 😂😂
2025-10-10 11:43:34
10
_gambarawa_FX📊🫀 :
Wlh ba haka bane mlm kana bukatar ilimi akan harkar nan
2025-10-14 21:00:36
5
lil_celeb :
!POC! Forex is not a prediction is an expectation. involves all the Technicals, Fundamental & sentimental.
forex it's a profession it self.
never compare forex with something, gambling or bet
2025-10-10 09:15:27
8
Fresh_cele :
Babu kyau karyata malami danace karya kakeyi malan Amman ka kara bincike dan Allah🙏🙏🙏
2025-10-10 10:09:49
9
UNITY HOMES & REAL ESTATE LTD :
mu Yan forex ne kuma bazamu dainaba technology bakaryabane
2025-11-13 11:06:39
5
abubakarassadeeq7 :
With due respect Mallam gaskiya ba haka bane, Mallam abinda yakamata kayi shine kaje kayi karatun Financial Market, anan zaka fahimci menene Forex/Crypto Trading, ba amfani da abinda wasu suka fada maka ba.
2025-10-10 09:08:17
11
𝑆𝑎𝑑𝑒𝑒𝑞𝑢𝑒 :
that's his opinion, Sha
Amma a dinga Neman depth knowledge akan Abu kafin ayi bayani akansa
2025-10-10 08:10:32
5
𝐉𝐀𝐀𝐅𝐗 :
malam baka fahimci yanda abun yake ba Sam ba haka bane.....
2025-10-09 22:10:59
6
ICEJAY FX 📊 :
Hmm malaman Africa wai dole sai sun haramta mana sana'a abinda badu da ilili akai
2025-10-10 07:17:40
8
i_tradexauusd :
Abeg allow us to rest wallahi baramu daina forex ba ehe
2025-10-13 15:26:51
1
Is’haq Ahmad :
Wa,azi irin wannan yasa na haqura da forex , ta fuska dayawa forex muslinci bazai goyi bayan forex ba
2025-10-10 16:31:08
2
Nibssonfx SLK :
Mallam gsky bakasan forex ba
2026-01-06 13:52:47
1
Daha Young ## :
their is not different between Sporty bet and B book brokers, bro 🤣
2025-10-13 15:02:12
4
To see more videos from user @profadammabubakar, please go to the Tikwm
homepage.