Kaji wata a bakin Tahir😂 wai ranar da baka dashi mai baka bashi dashi, matarka ta haihu ragonka ya tsinke, ka bishi zaka rike wandonka ya yage, kaje wajen tela allura ta karye, ranar da kai da barawo shawararku guda😂 yanzu dai Ilu da Rabe Shawararsu guda da Barawo
2025-10-09 06:43:09
17
Abba kwaro :
Ya Allah, Kai ne Maɗaukaki, Mai azanci da iko. Ka shiryar da zuƙatanmu zuwa ga gaskiya, Ka ɗaukaka rayuwarmu da halal, Ka buɗe mana ƙofofin nasara a dukkan al'amura. Ka albarkaci lokacinmu, Ka tsare mu daga zalunci da gazawa, Ka sanya mu cikin bayinKa masu nasara a duniya da lahira. Amin.🙏🙏🙏