@degereji: Bayani akan Samsung Galaxy S22 Ultra #CapCut #Hausa #Tech

Khalifah
Khalifah
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 08 October 2025 22:27:23 GMT
254308
13356
335
314

Music

Download

Comments

talib_774
talib :
wlh mina naseye s21 ultra sabuwa amma batadokar sim tindaga kano har Agadez 😔😔😢
2025-10-08 23:08:30
8
okasha.bin.abdull
ALFAUZAN :
wannan wayar banziyace gara a36 akan wannan s22 ultra din🥺🥺🥺
2025-10-08 22:39:13
6
alhajikmm
alhaji kmm :
oga Dan Girman man zan Allah inaso kabani Sha wara ina so kabani location naka nazo na sameka Dan matsayin manzan Allah s a w Sai najika
2025-10-10 08:37:26
5
chukuduffu331133
MC Kalaa classic wears Nig lmt :
Salam, Dan Allah Khalifa wani waya ne zan saya daga 250k zuwa 300k Wanda Yana da camera, battery da kuma processor mai kyau
2025-11-03 22:31:53
1
hadipk626
Hadi pk :
Dan allah iphone 13 promax da S 23ultra wanne ya kamata na saya please dan darajan annabi❤❤❤❤️❤️❤️💕💕💕
2025-10-08 22:43:28
7
lacadette277
La cadette🦋🤍🥂 :
ni yanzu haka itace hannuna
2025-10-09 12:22:51
3
mhussainiknk
Engr. Mahmud Hussaini :
amma tsaya! da wace waya kayi wannan video din?
2025-11-14 15:42:27
1
yusuf85591
Yusuf :
so how much of s22
2025-11-21 22:10:19
0
muttaqaibraheem1
M_I...😎😎 :
Please btw Galaxy A16 256/8 and Tecno Spark 40 pro 256/8 wanne yafi idan zan siya sabuwa?
2025-10-12 21:17:41
0
aliyuskboy
ALIYU✨ZAKI💫SK🇳🇬 :
ya Allah iyayen muda dasuka rasu Allah ka jikansu masu rai kuma Allah ka kara musu Lfy da Nisan kwana Allah kasa mu zama masu Neman kowa da alkairi🤲🤲
2025-10-10 07:18:31
2
mujahideen__haruna
mujahideen__haruna :
kharain in sha allah 💚
2025-10-08 22:41:08
2
bilalkabi123
Bilal Kabir :
slm
2025-10-08 22:34:33
1
choureking
ØffîçëīL_ĶĮÑGʻ_❤️‍🩹✅ :
samsung galaxy M55 5g
2025-10-09 14:11:41
1
musbahuhadayarjafaru
Musbahu Hadayar Jafaru :
Allah ya baka damar sayar da wayoyi Ameen
2025-10-10 23:12:39
1
saminufafarawo1
saminu fafa :
Dan Allah khalifa nayi magana shiru bakayimin magana ba ina San Samsung a23
2025-11-01 09:26:56
1
abbazabe
Abba A Yusuf :
s22 ultra ko google pixel 7pro wacce ya kamata na siya
2025-10-27 12:45:44
1
jamilou093
jamilou💋💞💓 :
ina son ayimin bayani akan iphone 14 pro
2025-10-10 09:48:19
1
nuradeensuleiman0
nurancy :
Samsung Galaxy a17 kamana bayani akanta
2025-10-09 20:36:25
1
andumuhd
Andu Muhammed :
samsung galaxy f55 5g
2025-10-08 22:36:39
1
babayowalama03
BBY 001 ☠️🦅 :
Oga Usman degereji Dan Allah Samsung galaxy A335G da Samsung galaxy A53 5G wannene tafi Dan Allah
2025-10-09 20:17:00
1
userr5i59iatjwoumar
oumar mhamadou عمر محمد :
Samsung S21 ultra
2025-10-10 00:19:58
2
abbadamba1
Abba Damba :
Wacce Ya kamata Insiya Tsakanin Samsung's a16 Da infinix Hot 60i
2025-10-10 09:43:16
1
abubakarmuhammad_6
user16097543065442 :
Kudi
2026-01-03 11:45:51
0
harunaisyaku206
Haruna isyaku 206 :
s22 normal fah
2026-01-10 10:39:05
0
kamalyau11
kamalyau5056 :
Salam orga barkanmudawarhaka Dan Allah inasoabanishawaru wane waya'yakamatanasiya awannan shekarar 2025 ammafa kudina 150k kumanidan makarantane yanzu
2025-10-08 22:44:08
0
To see more videos from user @degereji, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About