duk wata calender ta muslinci sama da shekaru 50 shine yake bugawa a duk Nigeria, an yiwa addini hidima, Alhaji salisu sambajo dattijo mutumin kirki,
2025-10-11 23:42:19
354
AL-GAMAWY :
Ban san Mutuminnan ba amma ya shiga raina, ina son Dattawa, Allah ya ƙara musu lafiya da imani
2025-10-11 21:53:31
79
GARANTI ZANGO 001 :
duk mai kaunar annabi Muhammadu sallallahu alaihin wasallam yamin like ubangiji allah yakarawa rayuwa albarka SARDAUNA albarkacin annabi Muhammadu sallallahu alaihin wasallam
2025-10-11 21:19:35
50
Yusuf_dandawa :
Sambajo na hadejia ?
2025-10-11 22:54:00
4
Ahmed saleem :
is this sambajo of hadejia?
2025-10-11 17:05:16
23
binhussein :
Allah yasa watarana idan iyayen mu sun tambayemu 2k mu basu 2million🤲🙏
2025-10-13 01:07:17
4
Dan Ghali cosmetics :
wanna sambajo to Masha Allah
Allah yakara lapiya da Nisan kwana
2025-10-11 07:15:37
29
Nazeef Aliyu :
Nigeria kasata wanankumafa😂😂
2025-10-12 08:19:58
0
Malaabiss_hadejia :
Allah ya kara lafiya da nisan kwana baba
2025-10-11 09:18:02
3
unuwancy :
this is sambajo kano singa
2025-10-12 00:14:08
14
@BB@N £M@N :
yace allah ya saka da alkhairi
2025-10-13 06:46:59
2
deejahmakeover :
Allah y kara lpy baba🥰❤️🙏🏻🤲🏻
2025-10-12 19:33:25
9
HonYahyaJauro :
Sardaunan inane
2025-10-11 21:18:30
3
MAGMAL I :
Allah aya kara masa lafiya Ya kuma jikan magabatanmu, amin. Allah Ya biya sa bisa ga hidiman da yake yi wa musulunci
2025-10-15 21:09:07
1
MAGABOII😎😎😉🇳🇬 :
sardaunan Kano Neh??
2025-10-13 11:51:56
1
Mafan’s kitchen luxury :
Allahu Akbar yace Amin Ya Allah ❤️abin d y bugeni knn wasu kuwa idan ka musu addua sai suyi shiru kamar basu ki mai ake cewa ba Allah y qara maka lpy ❤dattijon arziki
2025-10-13 05:36:04
1
𝔄𝔟𝔰𝔬𝔫 𝔗𝔬𝔯𝔞𝔫𝔨𝔞𝔴𝔞 :
Allah ya qara lafiya 🥰🥰🥰
2025-10-12 23:07:57
1
user61080842701575 :
Allah yakara Maka lahiyah Alhaji, Allah yakara Maka lahiyah🙏
2025-10-30 19:12:37
2
Ajiya mcn :
Allah yakara lafiya
2025-10-12 10:27:42
1
MMYERO2010 :
Allah yakarama rayuwa albarka
2025-10-12 14:11:04
1
JamesHardy :
allah y qara lfy 🥰🥰
2025-10-11 05:43:57
2
Abdul dan malan :
Allah ya qaramasa lpy allah ya yawaitawa musulmi irinsu da yawa
2025-10-12 11:35:42
1
user9682012864755 :
ALLAh YAKARA DAUKAKA Dan ANNABI MHMMD S A W
2025-10-11 20:53:40
2
Salisu Ishak G Best :
Allah sarki sorry life xakkar kadai jarin masu rufin asirin singa tunjum babban aiki rumfa sha shirgi kwngiri karfen jirgi cikin satin nam ma na ganka a kofar rumfar sa
2025-10-11 14:39:59
2
YOUNG FANTAMI ( KANO) :
gky wannan kirarin ya ta6amin zuciya
2025-10-12 12:52:39
1
To see more videos from user @s_sambajo_umar, please go to the Tikwm
homepage.