@muhammad_mukhtar06: Menene Bidi'a..? #bidia

Muhammad Mukhtar
Muhammad Mukhtar
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 11 October 2025 16:19:40 GMT
140666
12211
384
1686

Music

Download

Comments

jagindi3
Ali suleiman Adam :
shanmiyan kuka bidi,ane 🤣🤣 shiga jirgi bidi,ane🤣🤣 inji malaman bidi, a
2025-11-30 10:47:56
42
muhammad.malami.th
Muhammad malami thabaty :
ya sheikh to ya matsayin musabaqar Al'qur'ani da makon sahabbai da Naga Ku Yan izala kunayi?
2025-12-01 15:47:05
0
habubakar.auwalubagurawa
ABUBAKARB❤️G❤️R❤️W🙏 :
tokai Allah ne taya kasani mudai bazamu daina mauludi ba 💯💯😭😭🤲
2025-11-30 02:34:10
2
binabubakarmuhd
BinAbubakar :
qaryar banxa mastiyatan banxa musa'abaka ai bidi'ace
2025-12-02 21:38:15
1
bala69990
Yusuf bin ma azzzz :
kamardai musabaka Wanda yan izala keyi
2025-10-12 07:43:07
6
jamilumusa044
jamilu musa🇳🇬&🇳🇪 :
allah yatsinewa makiyan annabi
2025-12-01 07:45:20
3
zakariyau7435
Zakari Yau :
ok kamar sama kungiya suna azamanin sahabai waye shugaban izala
2025-12-02 19:55:41
0
ibrahimburkinafaso
yonrng malaga :
salatil fatihit mulidi wazifa zikirin tsalle Kiran inyass mandiri Waka rawa durkusawa risunawa dukkasu bidia ne
2025-12-02 19:06:14
0
user5811570099380
Habeeb :
Annabi bayyiba, Bahujjabane ya malamin Batsah😁
2025-11-30 18:21:37
1
zainabhabibtyidri
queen 👑👑 :
Yan bidia zagi is allowed ya zaa soki uwar mutum yaki zagi ayi zagi cikin natsuwa😂😂
2025-12-02 21:53:50
1
issoufouabouzeid6
Le Gentil :
Yanzou fah za sou fara zagi. indai har inyass da tijjani souncé wani abu to aya alqur'ani bata saké haka cikin hankalin dan dariqa
2025-12-01 21:39:01
0
kamalaxeex
Kamal Adamu :
duk Ahlussunnah yayi min like, Allah yayi mana tsari da bidi'ah
2025-12-06 21:00:28
2
abuqasim727
Mallam Bulama :
Ya Allah ka tabbatar mu akan sunnah 👳👳👳
2025-12-18 16:06:22
1
m...uban.abari
🤷مصطفى ميكاال ثاني🙅 :
Àllahu Akbar Sunnah sak 🙏
2025-12-07 23:03:27
2
aminoumoussamani
Jininho T-M :
Allah yajikan shehu Dahiru Bauci 🙏🙏🙏
2025-12-02 16:18:02
0
engr___aliyyu
JUSTICE :
Malam sunnah duniya ce
2025-11-01 23:53:01
5
user31079346551943
Aminu tea maker :
gaskiyane mlm Allah ya tabbatar damu akan tafarkin sunnar Annabi Muhammad s, a, w,
2025-12-06 14:10:18
1
abdullahimustapha286
don :
Sunnah Iko Allah Sunnah sak Allah Akbar amen Mallam
2025-12-07 23:27:45
1
mustynter818488
mustynter 3342 :
Dan Allah duk Dan ahlissunnah yamin like
2025-12-01 09:43:44
1
alameentriple_backup
alameentriple_backup :
Kamar dai Musabaqa da Alqur’ani da ake yi kenan?
2025-12-01 08:30:45
2
faisalriekoh04
Faisal zubairu :
Ammen
2025-12-02 11:03:18
1
sanirabiusulaiman0
sanirabiusulaiman :
Allah ubangiji ya karawa malan lpy da nisan kwana
2025-11-30 21:00:21
3
abulaffanyusuf
Yusuf Dan rijiya :
dahiru yace chin danwake bidiane hawa jirgin sama bidia ne,inji dahiru bauchi,yanzu Kam ai yasan maye bidia maye abunda annabi yazo dashi
2025-12-03 12:55:18
1
baban.umar0
ibrahima :
macha.allah.gajigaskia🥰👍👍👍
2025-12-01 10:55:16
1
s..muawiya
💫🇸 .🇲 𝓾'𝓪𝔀𝓲𝔂𝓪💫 🫀ﷺ :
𝐊𝐀𝐌𝐀𝐑 𝐃𝐀𝐈 𝐌𝐀𝐔𝐋𝐈𝐃𝐈👈
2025-12-01 08:39:00
1
To see more videos from user @muhammad_mukhtar06, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About