Wakar nan tana karya min xuciya 😭Allah ya jikan baba
2025-11-09 21:29:51
28
mommy sulayman :
waqarnan tana tabamin xuciyata 😪😪
2025-11-06 22:59:20
6
safiyagimi :
Allah ya jikan Mai martaba sarkin zazzau shehu Idris Da Rahman ya SA kabarin Shi a cikin Rauda min Riyadil Jannah ya Kare kabarin Shi Da Kufrun min Kufrun Nar Da sauran musulmi gabadaya
2025-11-10 17:42:18
5
DAWISUN MAIDALA💗 :
Allah kajiqan babana Ameen ya Allah 🙏 😢
2025-11-06 20:46:05
8
mufeeeda0 :
Wayyo allah na😩😩
2025-11-07 21:13:33
3
Long'an Alibaba :
Allah yajikan Babana, Allah ya jaddada rahama a gareshi
2025-11-15 23:17:12
2
ummitarh15 :
Allah ka gafartawa wanda suka rigamu 😔🙏
2025-11-09 23:05:49
4
🅷🅰🆈🅰🎀🥰 :
Allah kajikan Baba 😭😭💔💔
2025-12-13 18:04:50
3
user9516964548542 :
allah kayi ma babana rahama ka sakami chi da gidan allah firdaoussi 😭