@kahuturarara: Ko Gezau Gwamnan Kebbi Tana nan tafe gobe idan Allah ya kaimu @Aishatulhumairah

Dauda Kahutu Rarara
Dauda Kahutu Rarara
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 16 October 2025 19:02:07 GMT
746889
62128
2026
2018

Music

Download

Comments

umarmalumfashi3
UMAR Malumfashi :
Mutane 10 masu matattar zuciya su aje account number 🥺🙏
2025-10-16 19:21:47
50
harunaainjeee
Haruna Injeee :
Ayiwa Annabi salati
2025-10-16 19:09:18
117
teemahbeautymatch2
Fateema Musa💋 :
✌️Muna Bayan Kaura Gwandu💃
2025-10-16 23:06:47
28
maimunatu236
Hibbah 🥀💎🥰 :
Nariga nagama yarda cewar chairman aljanune suke rubuta mishi waka😂😂💃💃
2025-10-16 20:06:06
73
muhammadbashirliman45
muhammadbashirliman45 :
ga Wanda yafi ka kudi
2025-10-17 22:31:02
22
umar_uj
umar uj :
Rara indai Waka ce wlh sai an jira
2025-10-16 20:06:56
17
mansurabubakar6331
Mansur Abubakr633 :
4+4 insha Allah KEBBI state sai Kaura ❤❤
2025-10-17 06:12:42
8
abdulhamid.hassan46
Abdulhamid Hassan :
@Abdulhamid Hassan:Slm mai gida Barka da safiya dan Allah ina son awakemun manzon Allah acikin Wannan satin(saw)
2025-10-16 21:12:58
8
kwashedanmamarh
Kwashe Dan mama :
Muna godiya sarkin wakar kasar hausa Dr dauda kahutu rarara chairman namu Mai capacity kebbi gida 💃💃💃
2025-10-16 19:49:11
16
nuhuaminusocial
N. AMINU MUHAMMAD CRYPTO 📊📊 :
Muhammadur_rasulillah💞🤲
2025-10-16 19:56:32
23
ismailsurajosafana
ismailsurajosafana :
2025-10-17 03:41:58
5
shukurana.aminull07
shukurana Aminu Dan yobe :
ciyaman duniya ne gaskiya
2025-10-16 23:20:40
5
bomblaster__
Bomblaster :
Mujeeeee mahaaaaa 4 + 4 in Shaa Allah
2025-10-16 19:35:17
17
sardaunaabubakarh
sadeek2020 :
dan Allah Dr abarmana malam nasiru dan Allah mudai yan kaduna muna Sansa banda habaici Allah kara basira sarki uban sarkin karya 🥰🥰
2025-10-16 19:35:23
7
abubakarairport
Abu :
Sai kauran gwandu 🥰🥰🥰
2025-10-16 19:59:23
8
umari940608055790570
umari :
abk
2025-10-17 02:13:44
6
yasiramuhammad540
Yasira Muhammad :
Wlh muna kaura koba kosisi
2025-10-16 20:26:21
7
mansur.fresh.gee
FRESH GEE 001🦋📌 :
Wanda yayarda kahuta rara ya iya waka yamin like 👍🫂🤭
2025-10-19 09:45:37
10
khadijamuhammadtu8
Khadija Muhammad tukur :
Allah dai ya biyaka rarara banda ko naira dana biyaka Allah dai ya biyaka 👍
2025-10-17 10:18:32
9
alameenhamisu001
alameen:ladan :
Dr dauda kahutu rarara sarkin mawaka
2025-10-16 19:53:02
6
zulaihatsarauniya
SARAUNIYA AL’ADU HAUSA AFRICA :
Ga sana’ata azo ayimin ciniki
2025-10-17 00:11:43
5
09017068949abdulsabur
nagidan Dr Gombe :
Allah ya tsare gaban ka da bayan ka Dr ciyaman dauda kahutu rarara I'm always proud of you
2025-10-16 19:32:01
5
abdulhamidhussain28
Abdul__Hamid :
Dan Khadija 2027🙏
2025-10-17 06:20:41
5
amrishbea
Amrish🦋✨ :
To Don Allah chairman Anemoni Nima 🥺🥹🤌🤌
2025-10-17 10:28:01
14
sardaunan_matasa7
sardaunan_matasa :
Allah yaqara basira sarki ya kare gaban ka da bayan ka
2025-10-16 19:14:49
14
To see more videos from user @kahuturarara, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About