@naluxestores: 🧡Ya Allah Kada Ka Sanya Mu 🥹Zama Ma'abota Roko Da Rowa🫧Ka Kawar Mana Da Fushi🥺Daga Zukatanmu🫂Ka Tabbatar Mana Da Yafiya Da Afuwa 😫A Mu'amalar Mu 🍃Amaryar soyayyah❤️‍🩹MRS……………..SOYYAYYAH nagaji da gulma dole sai kunga waxata aura 🤣haba kujira lokaci manah 😡@khadija_mainumfashi

NΛ LUXE 📩🛍️🧡
NΛ LUXE 📩🛍️🧡
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 16 October 2025 20:19:18 GMT
369005
19341
752
241

Music

Download

Comments

shatouwah09
🫧🎀Shatou Yola🫧🎀 :
Ko yanxu Ko Anjuma😢😢
2025-10-18 17:27:08
7
yar.madara.backup
Yar madara delight 🥛🍰🩵 :
An ci hakkin rawa anan😂😂😂
2025-10-16 20:47:02
72
teemarh516
teemarh :
Hassan yace Wai kabiru legos ne mijin mai nufashi 😩😩
2025-10-16 21:42:31
20
maraatusaliha7073
💞fatin gidansu iro💞 :
marwat ki maida komai ba komai ba kije bikin twinyy dinki 🥺🥰kuyi irin rawar da kukai bikin qanwarki 😂
2025-10-17 16:38:11
18
fatey20
tastas :
rawa sai kace me kaciya😂
2025-10-16 20:50:53
23
useraishaaaliero
عائشة✨️🩵 :
wayyo 🥺❤ an burgeni 😫❤
2025-10-16 21:23:26
10
abdullv3
J-U-N-I-O-R GWALE 11 :
Qungiyar masu kare haqqin Rawa suna Allah wadai da wannan rawar da kikayi kuma karki kara 😁
2025-10-16 21:49:27
6
hafsesy1
H🦋 :
Bawair Allah akwai nutsuwa🥰
2025-10-16 21:15:22
13
user4026816333738
KHADAB 🌹🌹 :
Masha Allah Allah ubangiji yakawo miji nagari
2025-10-16 20:44:11
10
jamsybaby143
Jamesy Baby :
ina jindadi idan naganku haka har sainai hawaye dama ina da kanwa 😢
2025-10-16 20:29:21
9
maleeeky1
𝓓𝓪𝓷___𝓶𝓪𝓵𝓲𝓴𝓮  🇳🇪 :
Kanwar kabiru legas
2025-10-16 21:26:54
5
ummiesadiq177gmail.com
🌹Ummi’s beauty makeover ✨💄 :
Nusaiba yasunan wannan rawan naki 😂😂😂🤭
2025-10-16 21:47:38
9
mrschocolate001
mrschocolate001 :
Masha Allah ur welcome mamana Khadija Allah yakara muku son juna Allah ya kara hada kanku wlh kuna burge ni duk lokacin da naganku wlh Sai naji kaman sister na tadawo duniya Amma Wanda yafini sonta ya rabani da ita 🥺💔😢🥹 Ina muku fatan. alkaire
2025-10-16 21:26:14
7
rummaaccessories
RUMMA ACCESSORIES 💍 :
Atemaka a nuna mana shi 😂😂
2025-10-16 20:25:27
6
adorablecutss
Adorablecuts :
Gasky nusy bakya ji wannan rawa ce ko me😹
2025-10-16 21:42:18
5
babyhajjoh2
babyhajjoh2 :
Yo kabiru legos ne bawaniba
2025-10-17 17:29:05
5
xahrahscloset
𝐗𝐚𝐡𝐫𝐚𝐡 𝐂𝐥𝐨𝐬𝐞𝐭𝐬 👗 :
Kinga wata shegiyar tafiya wurin nusaiba😂😂😂 yarinyar nan batajin magana wlh😂😂😂
2025-10-16 22:35:56
6
hajjiya8
Yahanas Collection🛍️🛒 :
Hhhhhhhhh wlh Wannan rawa ta sani matukar dariya😂😂😂😂😂😂
2025-10-16 20:23:41
11
maratussaliha57
Mar atusalliha 🤍🔐 :
Kabiru Lagos ne inji amincin ta😂😂
2025-10-16 21:07:23
26
gargajiya_foods
Gargajiya Foods and more :
Gargajiya foods and more kano
2025-10-17 21:05:49
3
To see more videos from user @naluxestores, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About