@bilalaliyumuh_d: Tabbas Malam Kayi Gaskiya Gashi Muna Ta Gani Wallahi 💔🥹 Allah Ubangiji yasa kana aljanna firdausi. Late Dr. Idris Abdul-Aziz Dutsen Tanshi Rahimahullah #fyp #trending #maidankudi #dutsentanshi #albaniy_tv_nigeria
wlh malam kafadi gsky bantaba sauraran lecture ka ko da 1hr ba Amma yanzu aqidar ka shine nawa
2025-10-19 17:47:54
1229
xeenatuddin Bint Salisu :
Sunnah Sak ✅🥰
2025-12-16 20:40:50
11
Yayan Murjanatu🥀📑 :
wlh nima sai bayan karasu nafara sauraron lecture dinka
2025-10-20 00:35:42
602
Maryam salisu :
wlh gaskiya ne Allah yajikan ka da rahama malam
2025-12-16 00:10:34
10
Jibril Abdullahi :
Allaah yajikanku da rahma da sauran Yan uwa musulmai baki daya 🙏
2025-12-12 19:21:46
6
💫REAL⭐️AZEEZ💫 :
Wlh Koni na zagi dr idris 😭🤲Amman wlh yanzu na gane gaskiya Allah yafemun
2025-10-21 10:54:24
320
Abdull :
Wlh koni bayan kamutu nafara jin karatunka malam,Allah yajikanka da rahma
2025-10-19 19:49:21
260
haidar__photography 📷📸📷 :
Yah Allah kayafi min kura kuransa
2025-12-13 10:25:27
5
ABDUL.🇪🇺 :
Nifa Allah bai samin soyayyar Dr idris bah sai da ya koma ga Allah, Insha Allah kana cikin Ni’ima Dr 🙏 wlh malam kafadi gsky bantaba sauraran lecture ka ko da 1hr ba Amma yanzu aqidar ka shine nawa
2025-11-28 20:00:20
25
Aliyu Shuaibu :
wlh wlh maganar Dr Idris gskya yane
sai da ya kusa mutuwa nafara jin sa daga baya nagane ashe akan gskya yake kuma duk mai sauraron malam tabbas watarana sai yaji zuciyar sa tafara zama irin ta malam wlh babu tsoro acikinta idan bana Allah ba da kuma tsantsar tauhidi da kuma bin sunnar manzo sallallahu alaihi wasallam shine abinda na fahimta da dr Allah kayi masa rahama 🙏
2025-10-20 10:03:59
87
FISHERIES TECHNOLOGY BAUCHI :
wallahi na rantse da allah saida Dr ya rasu nake jin karatun sa duk inda karatun malam yake saida na nemo allah ya gafarta muku Dr
2025-10-20 08:26:10
89
Saifullahi Lawal :
wlh mutuwar Dr Idris ta girgizani 😭
2025-10-22 08:15:34
34
Khaleephoniar🤸♂️ :
kaga kuwa da inyas yah mutu babu Wanda yake Nemo karatunsa 😂😂😂
sunna Gsky
2025-10-19 22:40:36
236
Cisse :
Kai Kaga magana kaman yasani wallahi malan kayi gaskiya Allah ya saka maka da alkairi Allah ya maka rahma ya yafe maka kura kuranka
2025-11-27 20:45:08
28
NAZY PHONE :
Masha Allah yanxu kullum sai kaji karatunka allah ya lulluɓeka da rahamarsa
2025-12-07 21:33:22
10
sautussunnah :
wlh kuma hakane bayan ya mutun kuma nafara sauraran karatunsa fiyeda da Allah sarki bawan Allah
2025-10-19 17:26:30
77
Nura Computer🖥️🖥️ :
😭😭😭
Wallahi Kuwa Malan Allah Yamaka rahama
2025-11-09 20:19:25
5
HD AUTO CARS 🚘 :
Ba raboda gwaniba maida irinsa Allah yajikan dr yakai haske kabarinsa 🙏🙏🙏
2025-10-21 07:13:34
5
Hassana Wada :
Daga ranar da naji malam ya rasu to date kullum sai na saurara waazin malam amma da wllhi sam ban damu ba
2025-10-21 14:48:54
25
meenal❤🔥 :
wallahi sai bayan ka rasu muke ganin anfanin maganar ka 🥺🥺🥺
2025-10-21 12:18:11
29
adamu liman :
gamunan wllh Allah gafartamah malam
2025-10-23 09:57:19
5
Mubarak shehu moga :
wai meyasa ba a neman karatun inyass ne😂
2025-10-20 15:21:33
40
U.A.C Medicals :
wlh kuwa , Albany da bana son sa ynz kaf shi nafi gamsuwa da gskyr sa
2025-11-06 22:21:26
7
Ummah :
Kaji zancen gaskiya daga mutanen gaskiya🥰
2025-11-28 05:52:06
9
Alote 🦍 :
allahu akbar allah kajikanshi da rahama
2025-10-21 20:54:44
5
To see more videos from user @bilalaliyumuh_d, please go to the Tikwm
homepage.