@dr_salihannur: Dr. Salihannur) Meye Cell #video #videoviral #salihannurmedia #creatorsearchinsights #cancer @Salihannur Media 📺 @Salihannur Charity Foundation @Dr. Salihannur @Dr. Salihannur @Dr. Salihannur

Dr. Salihannur
Dr. Salihannur
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 20 October 2025 20:15:26 GMT
312607
28527
308
2012

Music

Download

Comments

abdool_matawallen_dapchi
abdool_matawallen_dapchi :
Wallahi yau shekaru na biyu da gama degree amman ban taba sanin ma’anar wadannan kalmomin ba sai yau. Allah ya saka da alkhairi. Mallaman mu cewa sukeyi basuda ma’ana a hausance🥺
2025-10-24 06:16:10
167
malim2080
malim/Yunus :
Sai dana gama degree nasan kanwa shine potassium 😅
2025-10-25 13:58:47
71
baby.a223
Asmau :
this are the types of teachers we need, things will better,may Allah rewards you sir 🤲🙏
2025-10-25 08:38:06
22
ahmadfx0001
AHMAD MUSA :
Wallahi da haka za a maida naigeria da yaranmu zasuyi basira, Ya Allah kabani ikon juya kasarnan yadda takamata
2025-10-24 07:15:13
30
abumuhad2017gmail.com
MUHAMMAD UMAR MA'INTA :
Dr Umar :enzymes - ma aikatan jikin Dan Adam galand - taskar ma adanar jikin Dan adam hormones - Ma'aikatan sinadaren Ruwan halittun Dan Adam tissue - yanar jikin Dan adam Cell - Tubalin jikin Dan Adam
2025-10-27 09:18:49
12
nafson4233
NAFSON :
Masha Allah Alhamdulilah muna godiya mallam Allah ya Kara basira da Nisan kwana
2025-10-20 20:44:35
7
nazeergk
Naxeer Gk :
Naji ciyon da Malaminan Ba Garinmu daya ba
2025-10-24 11:30:30
12
mohdsirajobalamlf001
MuhammadSirajoBalaMalumafashi. :
cell is the fundamental unit of life 🧬🧬🧬😅😅😅
2025-10-23 19:26:48
6
agidado3
A.gidado RCHP :
Dan Allah inason shiga wannan ajin Karatun
2025-10-24 07:03:07
8
pharmaisha
Pharmaisha :
Allah sarki A haka a dora mu
2025-10-24 06:04:02
6
baharuabdulali
HEALTH IS BETTER THAN MONEY 01 :
God bless you sir
2025-10-25 15:58:36
2
gaddafimagami
Gaddafi Magami :
Masha Allah Malam Allah yaqara basira
2025-10-24 11:52:11
6
rasheedah994
rasheedah994 :
Dan Allah ina buqatar shiga wannan makarantar
2025-10-24 21:41:46
4
khadija_whitey_kitchen
Whitey’s kitchen :
Shekarata hudu da gama University amma bansan enzymes da hausa ba😂
2025-10-27 16:30:56
2
fatima708651
fatima70 :
wlh yau nakaru da ilimi.malan Allah yasaka da alkhairi
2025-10-26 10:23:11
3
globalmarketing123
Global marketing 🌍 :
Ba kokarine bamudashi b abunda muka rasa kenan (mother tongue)
2025-10-26 11:29:47
4
amcynah
amcynah :
Jazakallahu khairan ❤️🙏🏻
2025-10-25 12:03:41
3
mandupe2
C.E.O MANDUPE :
wannan gaskiyane
2025-10-26 07:14:33
2
a.langel1
A-LANGEL :
mukuwa dama ba ruwanmu dasu ma😅😂🤣
2025-10-24 13:42:27
5
joy.giver344
Official joy Giver ❤️ :
kwayar halitta
2025-11-16 19:31:42
1
maryamadamuladan
AB store :
Dan Allah ya xaayi ya karantar Dani
2025-10-24 10:28:30
4
mohamedissa2913
Mohamed Issa :
m'a cha Allah
2025-10-20 21:01:53
3
admr164
Admr :
Masha Allah Dr Nura salihu Adam muna gdy Allah ya qarawa Rayuwa Albarka
2025-10-24 06:20:21
3
young_emir
young_emir :
If and only if we would be taught with our language..things would have been different🙌🏾 amma a zo a ce mana iya turanci shi ne ilimi in ba shashanci ba🤦🏾‍♂
2025-10-25 12:02:00
2
tari5673934269581dutse
G Y D sarauta :
Dan 😂😂😂😂🤣
2025-10-23 22:22:29
2
To see more videos from user @dr_salihannur, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About