@umar_elfarouk:

✅FAROUK-MAIDAHINI
✅FAROUK-MAIDAHINI
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 21 October 2025 21:01:45 GMT
522214
34828
730
11469

Music

Download

Comments

shamsuzola
Shamsu Zola :
Sheikh Abubakar Muhmud Gumi yayiwa addini hidima don haka muna roqon ubangiji ta'ala ya Sanya ramin kabarinsa yazama dausayi dausayin Aljannah
2025-10-21 22:06:38
772
simnass12
pullata :
ashe ma tijjanin yaro ne, ake ta raina mana hankali 🤣
2025-10-21 22:55:18
247
auwalmohammed09
auwalmohammed383 :
wanda ya yadda Sunnah gaskiya ce dan Allah yamun like
2025-10-22 18:30:09
235
elhassapplelinks1
ElhassApplelinks :
Shi inyas baiyi tafsir bane Wai 😅
2025-10-22 07:18:35
56
maryam.idris4
Maimunat Idris :
😂😂😂 Tijjani mugun makaryaci ne Ashe mutumin banza
2025-10-22 00:15:40
49
babangida392
Bigeeh :
gaskiya Mallam Abubakar Gumi rahimahullah yayima addini hidima Allah y gafartamashi kuce Ameen pls
2025-10-22 01:58:16
41
abubarmusa566
A B K 🦅🐐🦅 :
Wannan shine kakan mu. mu yan izala
2025-10-22 20:59:10
32
iamcutelawal3
I am_lawal🕊🙏💀🔥 :
mude ga malamin mu yana tafsiri, idan dan dariqa ya isa yakawo mana video inyass yana yo tafsiri 😭
2025-10-22 08:23:49
29
northprenueurhub_ltd
NORTHPRENEUR HUB LTD. :
Allah ya kara haskaka kabarin ka ya baka ladan sadaukarwa da hidima da kukayi wa addini🤲
2025-10-25 05:40:32
12
sani15284
Sani :
😭😭 allahu Akbar ubangiji Allah yajikan malam darhamam
2025-12-07 13:06:38
6
harrydavison23
Harry Davison :
Allah Ya kyauta kwanciya ya sheikh
2025-12-04 15:27:35
5
user178854729162
Architect-001 :
Ga kakan mu, gidan sunnah 💪💪💪
2025-10-22 09:38:11
10
abdulrahmanbnsalis
ABDULRAHMAN SALISU MUHAMMAD :
Jagoran Ahlussunah na Africa. ALLAH yamaka Rahama.
2025-10-21 23:20:16
22
aushuaib
aushuaib media :
Allah Ta'ala ya gafartawa Malam yasa Aljannah makoma agareshi.
2025-10-22 19:07:28
9
im_cerdeeq
Cerdeeq 🚧 🏡 :
Allah Ya gafarta wa kakan mu sheikh Abubakar Mahmud Gumi ❤
2025-10-22 20:00:40
8
b.mustee
Mustee :
Kaji lissafin masu ilimi Allah ya jiqan mallam
2025-10-22 23:47:33
9
youssefennesyri1
youssefennesyri1 :
Allah ya’kai haske kabarin mlm da rahamah 🙏🙏🙏
2025-10-21 21:51:43
28
prof_ameenu123
Prof Ameenu :
Sheikh Gumi rahimahullah
2025-10-22 21:11:06
9
bin_abdallah.1
BIN ABDALLAH ⛎ :
Ga sheikh jaafar nan a gaba gaba yana tambaya
2025-10-21 23:23:08
45
mhizsalmerh01
. :
‘Yan bidi’a kuce ASH’HADU 🎤🌚
2025-10-21 23:36:18
22
deepiston1
Ophecial Musty.💥 :
Allah Ya Jikan Malam Da Rahma
2025-10-21 23:46:20
9
umar.ali3948
Umar Ali :
dan Allah a kawo muna karatun inyas shima mukaru da shi mana🤔🤔🤔
2025-10-22 03:55:51
28
kabiruharuna922
Kabiru Haruna :
Allah ubangiji ya jikanka da Rahama mal
2025-10-22 14:12:13
6
bellodantsoho32
Bellodantsoho32 :
Ay ni tun Ina yaro da na ji ance Inyass Bai cikin Tabi'ud tabi'una. Mutumina Mai yawon dunia😏😏😏
2025-10-22 01:10:35
7
engr___aliyyu
Engr. Aliyyu :
Allah sarki 😭 kaji karatu ko malam
2025-10-21 22:32:56
18
To see more videos from user @umar_elfarouk, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About