Bilal mutumin kirki bazan manta lokacin da mu kazo hoto studio din villa ba haka ya dauki kudi ybawa ‘Yar yata alokacin be zama wani ba Allah ykara maka daukaka da nasara
2025-10-23 11:25:38
287
Sagir Lawal :
Duk masoyin Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam yaimin like ❤
2025-10-30 09:21:56
14
Abdulhamid Ahmad :
Allah Ina Kaunar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam
2025-10-24 19:55:56
35
❤️🔥Jameelgy❤️🔥🥀🥹 :
Bilal yakamata kayi wakar godiya Ga ALLAH zallah 🥰
2025-10-24 16:48:30
14
mamman :
young sarkin waka
2025-10-24 15:26:16
12
OUM MEELARH CREATIONS & MORE :
Ban taba yin comment a nan, yau dai zanyi. Har ga Allah wakan tayi. Allah yasa a fi haka👍🏼
2025-10-23 18:18:02
24
Mrs’xayd palace 🥰💃🏻 :
Fara Mai dadi available Kano 😋😋
2025-10-25 20:20:53
13
fatima ismail :
I like this sound wallahi
2025-11-03 10:39:32
11
🗣️Neymar 🫵🪓 :
inoussa yane🤣🤣🤣
2025-11-13 12:19:28
5
RABI'U LAWALI :
𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵 𝘆𝗮 𝘁𝘀𝗶𝗻𝗲𝘄𝗮 𝗺𝗮𝗸𝗶𝘆𝗮 𝗺𝗮𝗻𝘇𝗼𝗻 𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵
2025-12-05 07:51:39
7
🥀𝕭𝖎𝖌 𝖄𝖆𝖗'𝖕𝖆𝖗𝖆🦋🤍 :
Dan Allah duk mai san villa yayi following dina
2025-10-24 10:48:29
18
African People ♻️ :
massah allah 🥰🥰🥰
2025-10-24 11:42:28
5
KHAUSAR❤🥀👸🏻 :
nifa waqar nan kamar danni ankayita wlh kullum ita nakeyi😩
2025-10-23 12:35:11
81
waleesh01 :
Infadi sunana ko inwuce 😂
2025-10-23 14:24:17
51
Bigvillah🤴 :
Oga Villah gida gida
2025-10-23 21:19:31
60
nuraddeen md :
🧐🧐 tofa wannan me yakeyi haka waka batayiba wallahi 😢😢
2025-10-23 18:44:25
28
⚠️Karibullah Doleajimu⚠️ :
annabi Muhammad s a.w❤
2025-10-23 10:28:54
29
To see more videos from user @bilalvillah, please go to the Tikwm
homepage.