Aslm dn Allah mudaena sa wa azi muna hadashi d sounds gsky abin bae dache v, wa azi batare d kida v wlh yamafi dadi Amman wnn Abun ya rinjayi mutane d yawa ana ta sa wa azi ana hadashi d qida bbu ddi wlh, pls dn Allah 🙏
mu gyara.
*Wanda yafahimcheni Dan Allah ytmk ya tayani yada wannan Abun ☝️zuwa ga wasu yn uwanmu mu musulmae 🙏
*Wanda yagga banyimae dae dae v yayi hankuri pls🙏
2025-10-24 08:17:19
12
Uzairu Idris Mallery :
Wlh mukula da Sallah Akan lokaci
2025-12-14 11:08:07
7
~Its-mõssãd~§ :
gaskiya ne Mallam
2026-09-12 10:31:01
1
Idiris Ibrahim :
allah yabamu ikon cin hewa
2026-09-18 21:17:01
2
🩷🩵Itz dan lawal🩷🩵 :
maganar gaskiya kinan malan Allah y jiqan ka da rahama
2026-02-26 10:02:45
1
Official Bash 📌 :
Allah kabamu damar cin jarabawa Da kayimuna ya Allah 😭🤲
2025-12-14 09:33:39
2
SINIYA10🇳🇬🇫🇷 :
Allah yajikan dactor
2025-11-22 19:42:41
4
Ali manager :
wannan Gaskiya ne🥺🥺🥺
2025-11-16 20:49:21
1
زكريا سليمان عباس 🕋🇳🇬 :
😥😥 Allah kasa muci jarrabawa 😥🤲
2026-01-08 22:00:53
1
AY BUNU :
IN SHA ALLAH 🤲🤲🤲
2025-10-25 06:42:07
2
AHMAD JALO :
Allahu'akhbar
2025-11-09 15:50:40
1
Zakarinho :
Dr🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2025-11-06 23:43:51
1
SUNNAH☪️-VOICE🔊 :
Allah ya jikan malam 🤲
2025-11-26 20:16:39
2
🫑🫑🫑 :
Allah yasa mu dache🙏
2026-01-08 17:12:48
1
Muhammad Daheer Adam :
Allah yajikan mallam da rahma 😭🙏
2025-12-24 22:30:18
1
Muhammad Ahmad :
Alhamdulillah
2025-11-10 21:51:53
1
Ophecial Musty.💥 :
Allah Ya Jikan Malam Da Rahma 🙏
2025-10-28 20:46:29
3
inoussa ⚛️♓️Abdoullaye227🇳🇪 :
allahu akbar Allah yajikan malam da rahama
2025-10-25 22:48:03
2
iukjfd :
allah yagafartana nallan Idriss
2025-11-02 17:19:56
1
MARKAZ AL-ATHARIY TV📺. :
rahimahullahi 😭🙏🥰❤
2025-11-18 18:57:58
2
🦅✨🔥M.naseer✨🔥🦅 :
tsarki ya tabbata ga Allah SWT 🙏🙏🙏
2025-11-02 09:40:44
1
𝔅𝔦𝔤 𝔖𝔞𝔦𝔭𝔥🦅 :
chaii Allah yajiqan mallan
2025-10-25 21:53:34
1
Aliyu Shuaibu :
Allah yayi maka rahama malam
2025-10-25 19:56:52
1
Real hamza :
allahu akbar
2025-10-24 22:11:36
1
IBN’S SUNNAH TV📺 :
Allah akhbar
2025-10-24 18:49:38
1
To see more videos from user @ilmwithumar, please go to the Tikwm
homepage.