@realjikanshata001: Aliyu Shata . #viral #arewa__tiktok #tik_tok #hausatiktok

Aliyu Shata KT
Aliyu Shata KT
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 25 October 2025 10:39:52 GMT
1359882
38638
453
3090

Music

Download

Comments

lawalayuba50
A I lawal limited :
Duk Wanda ya yarda shata ya bar magaji yamin like🥰🥰
2025-10-26 05:29:08
104
musty_ay7
Mustapha gama :
Wlh har tsigar jikina saida tatashi,ina ganin ikon Allah 🤔🥲🥲Allah yajikan alh Dr mamman shata 🤲🤲
2025-10-25 16:20:59
66
marafaiya7
Iya :
Anya, isn't DNA necessary here?
2025-10-25 14:15:26
19
user2811734102101
Adamu musa :
madadin su Kira mai karatu sai suka Kira mawaki
2025-10-28 09:24:53
4
danjumaabdulrahm5
Danjuma Abdulrahman :
Gatan da zaayi ma wannan bawan Allah shine asama masa makada kawai
2025-10-30 19:51:00
10
usmannaallah0
usmannaallah225 :
Asasra to miye abin saurare anan inba batan basira ba da rashin mutunta lokaci😊😊
2025-11-05 14:14:35
5
maajimijinyawa
mijinyawa :
Allah ya jikan Dr Mamman Shata Katsina. Kai Kuma Allah ya kara basira. Kasamu masu anshi sosai
2025-10-25 15:51:35
6
moon_city2000
ALHAJI Electrical :
Bari na je YouTube Naji wakar Bawa Direba don tsimi na ya tashi wallahi. Shata ikon Allah🔥
2025-10-25 19:54:25
16
lawalodunayo1234
lawal :
The backup are jokers 🤣😂
2025-11-04 22:51:03
2
hamzalasting500
hamzalasting500 :
wai Dama wannan wakar ta shata haka yake cewa 🤔🤔
2025-10-26 09:19:44
5
prox7yb3
Prox7yb3 ✅ :
Wai wannan din Me yake fada?
2025-10-31 20:17:05
8
hassandahiru23
Hassan sas :
walyi masu amshi duk yunwa suke ji Dan Allah ku basu abinci
2025-10-25 14:59:04
17
auwali.sani01
auwali sani :
Allah ya jazamani
2026-01-14 12:03:42
1
userabbanhalima
Ameer Abubakar135 :
Allah mai iko
2025-10-27 12:14:08
2
saifullahi.sada62
SAIFULLAHI S.BAHUTU :
WAI kuramene keyin amshin kuwa😃😃😃😃😃
2025-10-25 14:17:26
5
sadiq.umar.bello
Sadiq umar Bello :
Abincin wn ww
2026-01-04 20:32:24
2
abdulbakibk
abdulbaki bk :
gaskiya ya birgeni sosasi kamar sahatan waka👍👍 Allah sarki
2025-12-16 18:18:56
2
jibrinidris0
JIBRIN IDRIS :
shata ya dawo😂😂😂😂
2025-12-18 07:05:17
1
citoyen_lambda_227
Sidi_ Sidi :
*yaron gidan
2025-10-26 20:47:51
2
sumantone2
Lord ghoski :
im igbo but my heart is here... remember those days in Jigawa KAZAURE 😂
2025-11-02 19:32:16
2
wujkarl
Dr Kharl :
Sweet
2025-11-01 10:15:40
1
user4067154745581
Rabiu Ali,Alsan🇳🇬 :
munayin muyi Farinciki
2025-11-06 21:31:12
1
ukashatbellocostum
ukashatbellocostum :
masha allah ♥
2025-10-30 08:38:19
1
khalifa.sarki7
KHALIFA SARKI :
sabon shata allah ya kara basira,
2025-11-02 12:23:14
2
nurashuser96183813277294
Nura sha aibu d t m :
sha ta yadawo
2025-10-30 21:48:55
1
To see more videos from user @realjikanshata001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About