Allah kaci gaba d rufa mana asiri a gidan maxajenmu🙏
2025-10-26 09:12:56
324
ALE HAIDAR :
Wanda yaga Maryam yahaya tana kama da karuwai yamin like 😳
2025-10-26 12:51:51
62
Fatima Kyari :
dan Allah yan film din hausa matansu nan gidan Marayu ake daukosu ko suna da iyaye
2025-10-26 13:57:39
53
Alassane Ahmed 🇳🇪🇳🇪 :
Allah yachiryeku gabaki Daya
Wanda yayarda wanan yarinya tahalaka yadanamin like
2025-10-27 14:14:46
9
Wasila Tafarki🦋🔐 :
Titi6iriya din kenan😂🤣🤣😂
2025-10-26 12:20:20
9
Ali yaro 📒📚💻 :
wlh Maryam sai kikamin kamada chuku emeka 😂😂😂😂
2025-10-25 21:46:50
8
Threadsby-amneh🛍️🌸 :
Yanzu maryam sai tace ta manta yadda ake rawan mariya koh😂💔😒
2025-10-26 08:44:05
61
خديجة~🌸🫧 :
Ya Allah kabamu mazaje nagari wanda mutuwa ce zata raba🤲😩
2025-10-26 10:02:10
5
Savvy :
Chef maryama kwana biyu shuru ba girki🥹
2025-10-25 21:31:22
35
Yusfar's :
wai naga kaman hada mansura isah
2025-10-26 07:03:09
23
J💕A💕M💕C💕Y :
Kwana biyu baki kawo mana zazzafan resifis ba😂😂
2025-10-26 07:09:03
6
Auntie Nernah 🧕🥰💞📿 :
Yha Allah ka kasheni a dakin mijina
Wayanda keda niyar aure ya Allah ka aurar dasu ga mazaje masu albarka
2025-10-27 00:19:28
31
your favorite author ✍️ :
Ya Allah kaci gaba da rufa mana asiri duniya da lahira ka kaimu dakin mazajenmu lafiya 😥🤲
2025-10-26 12:11:52
50
R_M twins collections :
hmmmm kuma nan da an Tabasu zasuce masoya manzon Allah ne😭kuma wlh baizo mana da wannan b Allah k shirya musulmi manya d yara maza d mata k tabbatar damu da yaran mu akan hanyar gsky
hmmmm wai su basa tuna mutuwa Dan Allah
2025-10-26 07:18:51
10
momcy abba💍💋 :
Lallai abincin Chef na aiki ajiki😹😹
2025-10-26 18:14:02
5
Haulat Dahir :
Na kasa fahimta,masu cancern sun zo wajan ?ko wannan kade kaden ne zai kori kansar?