Dan Allah Ina barar adduanku kidnappers sun kama mijina wata 4 kenan ba labari 😭😭😭😭
2025-10-27 14:30:21
551
yusuf dausayi :
AMMA WALLAHIL AZEEM NAJI WANI WA'AZI DA MALAN ALBANI YACE INKANA SALLAH AKACE MUHAMMADUR RASULuLLAH BA'A CEWA SAW.
2025-10-27 05:15:12
199
khäléëd ⚡bøy 💫tîmè😎 :
nidai fatana Allah yasa na dena istimnai 😭🙏
2025-10-27 14:48:16
64
ANNABI NE ABIN NUFI✅ :
An kusa korarka daga izala
2025-10-27 10:06:26
33
SULAIMAN UMAR PROO✨💫🦅🦅 :
In Sha Allah One Day We will Sit In Paradise Laughing With Prophet Mohammad ﷺ🫀🤍
2025-10-28 23:15:08
61
NAZEER :
Kamar pah Mln ya sabawa addinin Izala anan😂
2025-10-27 14:04:03
19
Sauki 001 :
Zuciyarmu Ce Ta Saba Inmukaji An Ambata Bazamu Iyayin Shiru Ba Gsky Sai Munyi Masa Salati Muke Jin Dadi
2025-10-27 03:22:36
107
zailanibinyusuf1 :
tambaya please zan iya addu a cikin sujjada da hausa a cikin sallah
2025-10-27 10:47:15
12
Muhammad Excellency :
wallahi malam ina sonka dun Allah
2025-10-27 16:08:37
28
@My name is Umar 👈 :
Masha Allah malam yayi iya nashi ya faɗi dukkan bayanai akai
yanzu ya rage ga mutum sai ya ɗauki wanda yafi karfin hujja sai yayi aiki da ita malam allah ya saka da alkhairi
2025-10-27 08:42:21
37
Goldenboy :
Allah ya karawa annabi daraja, sallallahu alaihi wa,alihi wasallam
2025-11-01 07:14:00
5
London :
ae billahillaxi bbu malamin da ya isa ya hanani qarasawa indae xanji ance Muhammadu rasulullah se na qarashe da Sallallahu alaihi wasallam❤