@mhaliru92: Wannan ya ksmata ya zama iznah ga nasuvwannan irin tunanin #drmansurisayelwaesq🥰🇳🇬 #profmansurisahyelwa #islamic_video #arewatiktokers😂😂😂😂 #katsinatiktok❤️❤️❤️arewa

Baba cash
Baba cash
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 27 October 2025 16:52:35 GMT
78901
8661
144
1665

Music

Download

Comments

firdausiadamu
SCOTTISH ESSENTIALS BEAUTY&SPA :
tabbas, Nima a gidan mu anyi😀 auta ne ke rike da gidan . 👌 Alhamdulillah
2025-11-07 08:23:28
19
mr_b3nzo
mr_b3nzo :
irin patawar nan ce pa ta ke cutar da hausawa😂
2026-01-07 08:26:26
5
zarahcollections0
Fateema Zarah :
Allah y bamu masu albarka 😭😭😭🤲
2025-10-29 07:54:35
16
abba30258
Abba :
Allah kabamu iKon kyau tatawa iyayan mu Allah kasa mubi iyayan mu sau da kafa Allah yasa Kawa iyayan mu da gidan aljanna 🤲
2025-10-29 13:14:22
12
xeefashion2
xeefashion2 :
Nadena planning 😫
2025-10-29 15:08:28
4
maryama6735
maryamaa💃 :
Hmmmmmmm
2026-01-17 22:20:28
1
inasiru
user340220207240 :
Wallahi Mallam tabbas na gani. Mallam a Funtua su sama da ashirin last born na su Shi Allah ya Tara WA dukiya duk YAN'UWA a karkashin Shi.
2025-11-22 16:20:58
3
abuya.yaaki
Abuya ya,aki :
Masha Allah
2025-10-28 19:41:42
3
halimatukabirsanda2
halimatukabirsa19 :
rabbana hablana minladynka zurriyatan dayyiba
2025-11-04 19:30:06
4
zam.zam6063
Zam zam :
innallilahi wa inna ilaihiraji in Allah kabamu 'ya'ya
2025-10-29 17:54:33
1
abubakarhaladu13
Abubakarhaladu13 :
subahanallah Allah kabamu masu albarka
2025-10-27 21:21:31
12
nanakhadija194
Adomatasmakeover :
Wallahi kanina na biyu shiyake turawa mom kudi sosai baya Nigeria abun Yana burgeni Kaii hmm
2025-12-07 14:31:08
2
ummusuhaima3
Ummu Suhaima Collection :
Allah ya bamu masu albarka, wlh Nima naga misali mijina shine auta Amma shine komai na ahalin Alhmdllh Allah ya kara mas budi da dukiya Mai yawa
2025-12-05 10:43:53
2
aisha.dahiru.isah4
Aisha Dahiru Isah :
walhi Malam da ga yau na dai planning, Mijina daman baya so Haihuwa, ya ce mu Rufe, Amma next yrs insha Allah zan haihu.
2025-12-09 20:10:44
3
1mdm.tahir
baiwar Allah :
malan😳😳😳 toh munji allah ya bamu lafiya
2025-10-29 22:17:35
4
mummysalma.collec
MummySalma collection :
Allah y bamu masu albarka
2025-11-04 10:24:54
2
mubarakabubakar778
Labbo :
Jazakallahu kairan malam
2025-10-27 18:26:08
3
innalam6e
maamahgee :
Allah ya bamu masu albarka alfarman annabi da Al'qur'ani
2025-10-30 00:19:02
1
deejaaht1
LUXURY BY DEEJAAHT :
Mafi Soyuwa a zuciyata shine Muhammad Rasulullah (S.A.W)❤️
2025-12-11 13:02:30
5
abdoulwahidouad39
Abdoul wahidou Adamou :
حقاً
2025-10-27 17:13:50
1
luxe_scents_by_amna
luxe_scents_by_amna♥️💕 :
Allah ya bamu zuriyya dayya🤲♥️
2025-12-28 13:46:31
0
oum.meenal
Oum meenal :
Allah yakara mana lfy d zuria Mai albarka
2026-01-09 06:19:35
0
user8697631775093
user8697631775093 :
Allahu akbar 😀
2026-01-14 20:39:10
0
user6701715232614
Hala :
subhanallah
2026-01-03 12:38:25
0
habeeba453
Habeeba :
naga inda su gomane wlh na shidda yayi kudi yanzu haka kudi bana wasaba kuma yafi kowa ibada gidansu
2025-11-02 06:36:30
0
To see more videos from user @mhaliru92, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About