insha Allah yan Aljanna neku
Allah yabaku ikon musulunta Amin🙏🙏🙏
2025-12-20 22:12:03
260
aysher mesuu collection :
ubangiji Allah yasa kumusulunta alfarman annabi muhammed s a w 👏👏
2025-11-02 19:47:27
648
🦋✨miemies✨🦋 :
Wannan haka yake dan kutmar ubanku😂
2025-11-17 23:18:41
147
Shettima bk :
ina tausayamuku wllh
2025-11-02 09:06:08
325
real_sadiq :
😂😂😂😂 Wlh idan baku karbi Addinin Allah ba sai kunshiga wuta 😂😂😂😂
2025-11-03 09:18:02
92
hauwajiddah :
Na tausaya muku, ALLAH yasa kuna da rabon a Musulunci🤲
2025-12-20 11:43:26
134
amal kazu :
Rashin sani yafi dare duhu
2025-11-07 07:41:21
103
زهراء🥰 :
Rashin sani 😁
2025-11-04 10:04:05
19
Abdoul_clothing Ng.✂️ :
Nikam wallahi duk tausayi ma kuke bani🥹🥹
2025-11-13 22:07:04
32
UNIQUE LADY🥀 :
Tunda kunsan haka to Allah ya shiryaku
2025-12-21 19:51:44
40
Aunty Sa'adatu ❣️🔥💫 :
Ba shakka wanda ya shiga shiyaso😂
2025-11-04 00:51:17
110
hassan.majidadi :
Bawai subane abun dubawa bah maganar tasu itace abun dubawa yan uwa musulmai ❤️🥰👏👏🙏
2025-12-19 23:05:25
37
Bilqis :
Wanda ya shiga wuta shi yaso, Allah ya nuna mana gaskiya ya bamu ikon binta, ya nuna mana qarya ya bamu ikon kauce mata ameen
2025-12-20 12:27:43
9
@𝙮𝙪𝙨𝙪𝙛-𝙯𝙖𝙠𝙧𝙞𝙮𝙖7 :
allah sarki iyayenmu mata wllh tausayi kuke bani Ubangijin daya aiko Muhammad s.aw da yesu ya ganar daku hanya madaidaiciya
2025-11-03 22:26:44
5
Mrs Affan s.ahmd :
wannan gaskiya ne ku kukaso ku shiga wuta yasiin😂😂😂
2025-12-08 19:45:58
5
City_boii :
Allah yaqara mana qaunar fiyayyen halitta ANNABI MUHAMMAD SAW... Alhamdulillah ala Ni'imatul Islam🤲🤲
2025-11-07 23:35:56
6
OUM GENERAL'S EMPIRE :
allahumma a'izzal islama Wal musulmin
2025-11-05 18:42:18
5
Tasiu Ibrahim aliyu :
Wannan haka yake, ashe kunsan gaskiya ma
2025-12-19 20:39:08
6
Humaira Sharif :
zakuyi bayani ne
2025-12-19 21:27:30
7
SOULMATE 💕💝💙💚💜 :
ama wadansu basuda ankon matan zumunta Wanda yaki yin ankon matan zumunta shi ya so
2025-11-29 15:43:07
8
🌹Aminan Baba🌹 :
Sai daku yan zumunta🥰
2025-12-19 19:52:21
11
muneer32 :
🤣😅😂 in kuka mutu a haka wlh duk sai kunshiga wuta🤣😂😅
2025-11-03 14:46:37
30
Musa Shuaib :
wllh duk wanda baiyi imani da annabi Muhammad s.a.w ba sai yashiga wuta Allah kaganar damu gaskiya kabamu ikon binta kanisantar damu akan karya kabamu ikon nisantarta
2025-11-05 05:00:53
5
call me aliyu_001 :
gsky Ne wnn maganar duk Wanda yashiga wuta shiya so
2025-11-02 09:00:51
62
To see more videos from user @zumunta.mata, please go to the Tikwm
homepage.