kai jama a
wai yadda nakejin wa azin jafar naratsazuciyata haka kowayakeji kuwa?
2025-11-09 10:27:33
112
Muzzamil Hassan :
Kai sheikh jaafar da albani yan baiwa ne Allah...
2025-11-07 04:58:29
51
mujittafa lawan :
Allah sarki malam wallahi Kun sauke nauyinku Allah ya muku rahma
2025-11-07 19:33:19
47
abu Abdullah :
in Allah yayedda cikin izala zanmutu🤲
2025-11-08 21:37:51
69
MH WAZIRI :
Allah ya jikan Malan da rahama 🙇🏻♂
2025-11-04 21:38:56
63
aliyusaleh63 :
Yace wata rana muyi shahada mu shiga aljanna, Allah karbi shahadar malam
2025-11-08 20:44:27
33
el_sadeeq55 ♏ :
Ni dan Darika ne amma Gaskiya na gamsu da bayanin Mallam, Saura kuma a dawo cikin gida, ina nufin tsakanin musulmi mu zauna lafiya ba tare da kafirta juna ba kowa yayi fahimtar sa tunda Allah 🤲 Ya riga da ya Qaddar zaman mu waje daya kamar yadda Mal ya fada. Allah 🤲 ya Ganar da mu Gaskiya ya bamu ikon bin ta ya kuma Ganar da mu Ɓata ya bamu Ikon guje mata. Ameen 🤲 Ya Rabbal-Aalameen
2025-11-14 10:39:52
9
Muhammad Akhil :
waliyin Allah 🙏
2025-11-12 12:59:33
2
Abuahmad02 :
kaji manyan bayin Allah ko May Almighty Allah forgive his shortcomings and grant him jannatul firdausi
2025-11-07 09:55:51
7
Yahaya Mukhtar Mainiyo :
Ubangiji Allah yaqara jaddada rahamarsa zuwa gareka malam
2025-11-06 19:23:27
4
umar Muhammad :
masha Allah
2025-11-09 19:10:41
3
@Abdoul227 :
maganar kamar a yau malam yakeyinta Allah ya jikan sa da rahama