😭Allah ubangiji karka nuna min sanda zanso na miji y yaudare ni,bansan ciwon sa ba kuma bana so na dandana shi😭😂insha Allah bazan taba san na miji ba se miji na😂ah gidan mu har addua ake min Allah yasa na samu saurayin da xanfi san shi 🤣sbd y dinga juyani nace ina bbu wnnn mgnr
2025-11-04 22:04:42
14
Yeso :
Ma plus grande erreur 🤣🤣🤣
2025-11-05 11:52:28
0
Fariss caps investment :
Ubangiji saiya saka mana sister wllh Nima bazan taba yafe masa ba 😭😭 maza dukan su basuda amana allah saiya saka mana insha Allah 🥺🥺
2025-11-05 09:20:55
0
MEENAT GOMBE 🦚 :
Dan Allah kutaya ni jimami jibi za a daura auren saurayi na dawata bani ba 🥺😭😭😭😭
2025-11-05 10:49:19
0
BILKEESOU🧕❤️!!. :
Wallahi in nine goge number din dan iska xanyi 😂😂😂😂😂
2025-11-05 06:23:10
2
mustapha :
ya faru dani, inaji ina gani Na chanza sunanta Daga "2nd choice" zuwa "Maryam", shegiya Allah ya isa wlh😂
2025-11-04 23:02:52
7
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Ubanmi ya hana a goge number 🤣
2025-11-05 00:28:32
2
Yarinyar mamiey❤️🫂 :
Badamar a goge sonda akayiwa juna d rywarda akayi😂😂😂
2025-11-05 13:54:55
0
Nana Firdaus :
Ai Kawai ki goge number bata da sauran amfani
2025-11-05 17:14:10
0
Engr. khadijah🖇️ :
okay harsanja suna kuke bama gogewa ba??😂
2025-11-05 07:43:56
1
Khadija marafa :
Asha😂😫
2025-11-05 17:50:07
0
Namadeena🦣 :
Har yanzu na kasa tsanar tawa wlh still ina sonta😌
2025-11-04 23:28:26
0
DUDUWA❤️ :
ai da dan wahala kk saka masa
2025-11-05 08:28:19
1
hauwa dawud ♥️💕 :
awwww 🤣😂🤣😂
2025-11-05 16:57:15
0
rukeeyn anty :
ai big ma yayi kadan biggest mistake ne ya dache da shi😭
2025-11-04 22:42:57
0
Baiwar Allah 😍 :
matsalar mu mata da zuciyar mu dukka muki son maza😫
2025-11-05 15:58:34
0
Ishaq_jr :
haka abin yake baxan sake son wani kamar yadda nayiwa wadda na rabuda ita ba sabida so haukane ma gabada ya
2025-11-05 02:05:34
0
usamzeey h salees :
Hmmm kace munada yawa wlh nima haka😭😭😭
2025-11-04 21:56:18
0
zeeee_official13 :
Yanzunnan Nima nacanza masa sunana Harda Na babansa nahadamasa🥺Allah ya isa wlh nima Bazan yafe masaba🥺🥺
2025-11-05 03:19:02
0
Dan kasuwa :
😭😭😭Allah sarki ni
2025-11-05 07:31:26
0
Ramlert Santurakee :
Nii kuma sunan Nawa Mistake#1😫😂
2025-11-04 21:58:49
3
Usman Aminu Baba :
ai yanxu ne na zakiy mistake din
2025-11-05 06:23:27
0
Rahmerfulani🦋❤️ :
Allah sarkii sannu faa haka suke😂💔🥲
2025-11-05 01:03:19
1
ℱ𝒶𝒾𝓈𝒶𝓁 🤍🦋 :
sorry fah 🥺
2025-11-05 17:37:56
0
To see more videos from user @bushirasulaiman, please go to the Tikwm
homepage.