dan girman Allah Malam ka taimakamin da addu'a, Wanda Alalh zaisa nasamu Miji nagari,
2025-11-04 08:34:43
64
mrs_baraya🫅👑🎷 :
babban burina shine naganni a Madina Allah yacikamun
2025-11-04 19:46:36
62
mr BMBfta🫲 :
Ina yawan mafarkin Ina tashi sama
2025-11-04 12:19:04
25
Ibrahim Yusuf 💫📿✨ :
:Wato Baza Kasan TikTok
Akwai Musulmai Ba
Sai Kace Muhammadu Rasulullah ﷺ
2025-11-25 06:49:36
54
MARCY SALIS😘😘😘 :
Ranar lahadi nadawo daga madina sannan yau nayi mafarkin gani a madina🥰🥰🥰ALLAH kashiga lamarinmu
2025-11-04 14:07:44
19
Ryams :
Ina yawan mafarkin naje makka wlh
2025-11-04 16:06:27
17
masoyin annabi Muhammadu sa :
malam Da Allah farkin chin abinchi
2025-11-04 08:47:19
6
Ameer :
ni sau 3 ina mafarkin Ina sallar jumaa cikin jam,I
sekuma nayi mafarkin Ina qiyamul laili
sekuma sallar isha,I
sekuma sallar laasar inafata idan aalkairine Allah yatabbatarmin 🤲🤲🤲🤲🤲
2025-11-04 12:02:07
14
Fatima dauda yusuf :
alhmdlh wlh inayi yauma mafarkin Yaya na nayi da fararen kaya da charbi Mai dubu Yana lazimi harna Sabon gida inayi Dana karatu
2025-11-04 13:07:33
10
just me :
slm malam nayi farkin anbani sabon gida sabo
2025-11-04 19:52:52
6
anifa :
alhammdulilahi kasiran ubangiji Allah yasa mudace duniya da lahira ameen 🇳🇪