@murjakunya0:

Murja Ibrahim kunya
Murja Ibrahim kunya
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 07 November 2025 21:13:19 GMT
1152384
64418
2404
1618

Music

Download

Comments

ummuhanan633
🎀 Snacks by Oum Hanan 🎀 :
da alama dai sanyin Nan bada wasa yazo ba Wanda yayarda yayimin like 😂😂😂😂
2025-11-08 05:49:34
1487
wakily2803415326926
Habiba A wakeely💞 :
ya Allah ga murja nan baiwarkace Allah kasaka mata nutsuwa ka shireta Dan isar manzan Allah 😭😭😭
2025-11-08 16:49:09
709
sonah4rea
sona :
Nace ba Muhammadurrasullah 👏👏👏👏👏🙏🙏🙏🙏
2025-11-10 07:12:39
500
c.e.o.of.her.self
Autanmama🤩😎🙄 :
💊💊Biyu da safe 💊💊biyu da dare 😂
2025-11-07 21:17:59
182
maiwushiryabackup
maiwushiryabackup :
Ya allah 😭😭😭
2025-11-08 12:45:18
347
annabinefarinciki
Aisha ta, Annabi :
Allah yasa muyi kyakyawan karshe 🤲😭😭
2025-11-08 20:28:32
60
unmee61
UMMEEE🥀🥀 :
Marasa Lafiya gida da waje Allah ya basu lafiya 😢
2025-11-08 08:42:08
73
oumaffan199
ummuaffan cake&more :
Allahu Akbar Allah yasa muyi karshe mai kyau
2025-11-08 20:30:03
27
saminushausawa
(( SHAHEED )) :
Gaskiya babu hankali anan wllh
2025-11-07 21:33:58
58
ummul_yameen2
Ummulyameen :
Allah ya shiryeta alfarman ya rasulullahi 😭🤲
2025-11-09 20:51:05
8
heleemerhtou
Yar Baba Soja🫂🦋❤️‍🩹 :
Allah sarki🥺duk ta haukace Wallahi kashhh!😂😂😂
2025-11-09 20:49:52
8
user7696536238213
rabee'arh m abdarllah :
Rabbana haflana mi'azwajina wazurriyatina kurrata a'ayun waja'alna lilmuttakina imama
2025-11-09 09:14:46
57
user4826141335394
zainab sulaiman maman salma :
Allah ka shirya yayan musulmi albarkar annabi muhammad SAW
2025-11-10 06:12:16
8
nasreen8208
Nasreen :
Allah sarki andena yayinta wlh😂
2025-11-08 17:43:34
8
saharanight17
Sahara Nights Aphrodisiac :
Allah ya shirye ki Alfarman Annabi
2025-11-08 20:22:03
13
maman.meenal59
Maman Meenal :
INSHA ALLAHU ACIKIN MUSULUNCI ZAMU MUTU🙏🙏
2025-11-08 10:04:22
19
khadija.mohammed.b
Khadija Mohammed bala :
Allah sarki Allah ya shiryemu gaba daya
2025-11-10 12:03:27
7
user2307372883102
Masha allah sabiu yahaya :
aiwa annabi salati s a w
2025-11-09 18:44:19
7
user4707405220463
Bashir CP :
hauka maganinki allah 😂
2025-11-08 12:56:42
8
khadijatuuu4
Deee🖤 :
Allah baki lafiya dan kina fama da jinya🤣
2025-11-10 11:43:23
10
user91898meenat
Meenart Al*iyy :
Allah ya shirye ki 🙏💯
2025-11-08 11:45:21
6
musy732
mustapha :
Allah yasa kuwa ya mutu gobe
2025-11-10 15:56:34
7
fiddausy184
ڢردوس ادرس :
Allah ya Kara mana lpy ya Allah 🤲😳
2025-11-08 09:16:58
19
mumfayyad081
mum fayyad :
Allah sarki abin tausayi
2025-11-09 19:39:19
6
janatluxurystore
JANAT LUXURY STORE :
Allah Ina rokonka ka bawa wnn baiwa taka lafiya da nutsuwa
2025-11-10 21:00:10
17
To see more videos from user @murjakunya0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About