duk wanda sukasan basuyin wasa da wadannan azkar din kuce Alhamdulillah❤
2025-11-10 08:14:14
182
user khadija :
Wanda yasan kullum Sai yayi yayimin liken
2025-11-10 10:09:29
55
ayeesha640 :
Asamu wani ya rubuta mana pls
2025-11-10 06:13:31
13
official masoyi💘💌🔐 :
Masha Allah babu abinda yafi addinin musulunci dadi Wlh wannan abun yasa naji dadin da bantabaji Wlh dan Ina fama da ciyo a zuciyata dan ko motsidar kyar nakeyi Wlh Allah anma inajin wannan addu’ar Wlh inayi yanda kasan walkiya haka ne nafi ciwon na rasa Wlh sai da naji sauki naji dama wlh Allah ya Allah ubangiji ya biyaka malan Masha Allah 🥰🥰🥰🥰🙏🙏🙏