nayiwa wata qawata waazi,harda kai ni police station,wai namata gorin aure😂
2025-11-12 19:53:30
5
Umar Abdullahi :
🙏🙏🙏
2025-11-13 00:47:38
1
Misha il :
ga abun durawa a sistus amma ba dama Dan wlh kawata sai tace da ita nake🙄
2025-11-13 05:24:36
32
ma'u sadiq :
in dakin daya ne fa
2025-11-13 06:44:13
8
zeenat moath :
Dan Allah kabude nayi saving sabida Dan gin miji Yan kutumar uba😂
2025-11-13 07:03:08
8
UMMU ABIHA :
*Azumin Gobe Alhamis*
muyi kokarin ganin mun bada gudunmuwa wajen Raya Sunnah ta manzon Allah sallallahu aleyhiWa sallam.
Ya kasance yana Azumi duk ranar Litinin da kuma Alhamis — mu tunatar domin samun Linkin Ladaa.... Allah ya bamu ikon yi kuma ya karbi ibadun mu ameen
2025-11-12 21:36:49
6
halimamuhammad30664 :
Malam Amma in lalurane fa misalin ranan suna bayadda xakayi sai sunzauna
2025-11-13 05:09:16
5
Rukayya ahmad :
idan kuma daki dayane gidan ga mal🤣
2025-11-12 21:26:59
5
Sa adatouh Alhazawa :
Ai wlh ko kanwata bata isa ba sai dai lalura
2025-11-13 09:46:38
5
🌸𝐇𝐚𝐥𝐢𝐦𝐚 𝐭𝐮 𝐬𝐝𝐲🦋🌸 :
Wlh Hakane malam ❤️🤣
2025-11-14 00:43:23
3
((🎀BabyMaryam🎀))✍️ :
Ka bude muyi save
2025-11-12 22:34:56
3
🌹AYEESHAT🌹ZARIA :
don ALLAH abude muyi saving 🙏
2025-11-13 07:21:48
2
Wasila Tafarki🦋🔐 :
wae miye amfanin dorawa amma ba'a ba mutum damar saukewa ba hakan ba yada da'awa bane gsky ae ba'a rufe wa'azi ka gyara next please
2025-11-13 05:41:30
2
Merhmerh💕 :
Ko dakinshi ma ai yarinya bata isa tashiga ba balle maganan gado 😒
2025-11-12 23:37:24
2
Talba's scent and beauty place :
Allah yasa masu nuna ma social media rayuwar su data gidan su su gane