💕💕 ALLAH Ubangiji Soubhana Wa Ta'ala ya hada ki da manzon Rahama Annabi Mohammed SAW kuma ALLAH Ubangiji Soubhana Wa Ta'ala ya tsare ki da ga sherin mutun ko aljen kuma ya albarka ci rayuwar ki kuma ya miki Rahama da miji nagari dan Girman Annabi Mohammed SAW Allahumma Amine Ya Rabbal Al Alamine 💕💕💕