@nurasara531: Imam Dr sheikh aminu Ibrahim DAURAWA hafizahullah

Nura sara
Nura sara
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 14 November 2025 21:02:53 GMT
706329
67562
1460
4569

Music

Download

Comments

khaleelabdallah85
khaleelabdallah42 :
Dukkan wanda yayarda manzan Allah manzan rahamane yayimin liking Allah yakarawa malan Aminu Daurawa lafiya da rayuwa mai albarka Amin ya hayyu ya qayy
2025-11-14 23:00:36
1091
seerah244
seerah :
Wannan malamin kawai na yadda da shi a duk malam addini wlh maganar sa kawai nake yadda da ita wlh
2025-11-14 22:48:57
122
zeeshennasticker
zee's henna sticker :
sai naji dama nice na sunbaci qafar annabi wayyo 😢
2025-11-15 07:32:58
298
ashfatsani24
Aisha Ibrahim :
Allah ka gani muna son Annabi ka, Allah ka haɗa fuskokin mu da na masoyin mu(S.A.W)
2025-11-15 13:14:18
177
honabbaanka
HonAbbaAnka :
wlh wlh wlh mu masoya manzon Allah ne, Allah kabarmu Kan tafarkin manzon Allah SAW
2025-11-15 07:34:12
113
abizarshehu35
abizarshehu3 :
wadannan sune makiya manxon Allah s a w 😭 ammafa awajen wasu mahaukatan da basusan addini ba
2025-11-15 10:10:59
55
kfmodelingstitch
ᴋғ ᴍᴏᴅᴇʟɪɴɢ & stitch :
allah ka karamana soyayya da biyayya ga manzon Allah s a w 😔😔
2025-11-15 06:00:32
27
hassana.umar37
Hassana Umar :
Naci arzikin manzon Allah s a w
2025-11-15 22:01:22
12
kulthum044
Khulthum Ibraheem :
Allah yakara mana san ma aiki😭😭😭😭
2025-11-14 23:52:10
27
nuradankasa7
🇳🇬NURA DAN KASA DORAYI 🇳🇬 :
Dukwanda yayarda da hadisin manzan Allah.🙏🙏🙏🙏yaimin like 👍
2025-11-15 21:06:17
22
imshaf.la.famille
IMSHAF LA FAMILLE :
Allah yakarawa anabi daraja
2025-11-15 15:09:59
9
autah24
𝒵𝒶𝒾𝓃𝒶𝒷 𝒽𝒶𝒾𝒹𝒶𝓇🌷🌸 :
sallallahu alaihi wasallama
2025-11-15 04:24:50
11
user2398134571747
TERMINATOR 💋 :
S.A.W
2025-11-15 21:42:12
5
havedoorneh
Idris abdullahi :
Allah kahadamu da annabi 😭
2025-11-15 13:17:20
9
ibrahimiros1
ibrahimiros753 :
Allah ubangiji ya qara mana soyayya Annabi Muhammadu
2025-11-15 20:32:21
8
anwarspride1
anwarspride1 :
Allah yarawa mlm daraja da Nisan kwana Mai albarka 🙏
2025-11-15 16:09:05
9
ismoonmot
Samaila Abdou Bawa :
Allah Akbar
2025-11-15 08:26:48
7
mohamed.amine91981
Mohamed Amine :
اللهم صل وسلم على نبينا محمد ♥️
2025-11-15 08:41:06
8
abdullahishaban95
abdullahishaban95 :
Sheikh Allah ya biya ka da gidan Aljannah
2025-11-15 06:07:19
11
ay_gaya
ALIYU YUSUF GAYA🦅 :
Allah kakaramna son annabi s.a.w😭
2025-11-15 14:30:42
6
realismail
Real ismail ibrahim gml :
S A W
2025-11-15 15:37:57
5
babyfauzat
fauzat Muhammed 🤍 :
allah yasa muyi karsha mai kyau 🤲😭😭😭😭😭😭
2025-11-15 00:25:35
16
abba_kano_home_property
abba_kano_home_property :
duk wanda yace ahlusunnah basa son Annabi SAW Allah Ya tsine musu albarka Yai mana hisabi tsakaninmu da su
2025-11-14 23:24:11
20
hassansaid7422
Hassan Said :
sallallahu alaihi wasalllam 💯💞❤️💞❤️💞❤️💞❤️💞❤️💞❤️💞
2025-11-15 08:27:31
14
To see more videos from user @nurasara531, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About