@officialsojaboyy: HABIBI audio out now link in my BIO Enjoy Hausa Music Flavor 💿 🎉👌🏾 Artwork by @yaron___hausa #usbentertainment #sojaboy #habibi #AFRONANAYE 🤴🐆
Allah ya kara maka nasara kai ne abin koyi na wallahi kai ne number 1 a zuciyata ina son yadda kake rera waka mawaki na da nake alfahari da shi allah ya kara basira ina koya daga gare ka ina fatan na zama kamar kai someday allah ya albarkaci murya da baiwar da ya baka muna tare da kai!
2025-11-15 14:17:38
8
LAWPRO :
King Auto Tune😆
2025-11-29 12:45:55
2
Chouchou Aboubacar :
wanan wakar tayi wlh 🥰🥰🥰💯
2025-11-15 09:07:11
10
Ameer 🕊️ :
Where’s iftihal madaki 🥺
2025-11-15 10:32:05
9
ogoja boy :
your time is now
2025-11-15 16:42:21
2
jafar nagoggo :
Allah yaganar da kae gaskiya 🙏Allah yadawo da kae kan hanya madae daeciya🙏Allah yafitar da shedan cikin lamurranka 🙏
2025-11-22 12:58:37
2
over👌 :
may Allah protect you from evil eye soja boy👍
2025-11-19 19:58:40
2
𝗙𝗮𝘃 𝗦𝗔𝗨𝗕𝗔𝗡💧 :
My Boss💔💔💔
2025-11-15 09:05:35
4
g.guy :
Nice one 🕜
2026-01-03 23:47:01
1
sss sufi styel saifullahi3 :
Ba zaka San ana samun followers a tiktok ba sai kace muhammadurrasulullah ♥
2025-11-15 14:33:29
4
amatul_jabbar06 :
Ya tashi kaina
2025-11-15 19:34:43
2
vice president :
ilove you
2025-12-27 10:27:11
1
🌿🌿Maryam🌿🌿 :
zan hau ma waqa tagaba
2025-11-15 16:30:05
3
Hom3 of SHOES AND BAGS :
bags and shoes are available
2025-12-27 13:29:16
1
Mubarak MK💪 :
habibiya masoyiya 👌👌💪
2025-11-24 13:50:39
1
king_abdoll :
Habibi
2025-12-26 14:34:30
1
g.guy :
pls my hero 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
2026-01-03 23:46:48
1
alajiNaseer :
og 🤯🏆
2025-11-15 19:24:58
1
i'm ismael :
Dan Allah wai yaushe zakufara bf!???
2025-11-15 09:06:58
3
baba Mohammed :
fatan alheri bosssss
2025-11-15 09:17:03
2
Yusuf Abdulrazaq :
allah yakara daukaka soja boy ina matukar yinka sosai
2025-11-15 13:35:37
3
official salees :
allah yakara daukaka
2025-11-16 21:46:06
1
yakuba Aliuy :
love you 👌👌👌
2025-11-15 17:18:54
1
alhamdulillah Masha allahu :
iKon allah da Mai luwaluwai akaiyi wanann 😂🤣
2025-11-15 16:15:43
1
To see more videos from user @officialsojaboyy, please go to the Tikwm
homepage.