@queenaish93:

SaimA MuhammaD💎
SaimA MuhammaD💎
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 15 November 2025 16:18:12 GMT
793016
34372
969
2587

Music

Download

Comments

abberkharserdyk
ابوبكر صادق :
Yadda Bacci Ke Daukar Mu Cikin Salama, Ya Allah Kasanya Mutuwar Mu Tazo Fiye Da Haka, Albarkacin Annabi S A W
2025-11-16 05:09:45
727
dadinkowasolarand
DADINKOWA SOLAR &AGRO :
Baza kasan Ana Following ba sai kace Muhammadu Rasulullah!🥰
2025-11-16 23:54:31
350
hareenice89
@H Fulani MG💞 :
Mugunji mugun gani Allah ya rabamu da shi
2025-11-15 19:19:43
226
lubnahasad
Lubnah :
shiyasa zakaga mace kamar ita tayi kanta,ama ba mijin aure
2025-11-15 21:18:36
162
hamidlara2
malama :
aduniya mutum ya auri Wanda yake so yafi dadi ammn ni auren dole za,a yi man Inna lillahy wa inña ilaehir Raji un😭😭😭😭
2025-11-16 13:28:15
34
dlaw_8
king Faisal 🤴 III :
I always love your stories, cos there is always a moral lesson to learn.😀🥰
2025-11-15 17:54:01
122
aayhawul
A A Y HAWUL :
saima kikam bake tsufa Allah ya albarkaci rayuwa
2025-11-17 20:15:58
5
suleimanyauba2
Suleiman Y kwacham Mubi  :
Maganin Abu Kar Afara
2025-11-15 18:30:43
47
realhawwarsarki1
Scents by hala and more ♥️ :
Wacece sadiya bala yanzu nagama cin balangu a exam paper dinki Baki tsinana uwar Komi b yar banza 🙄
2025-11-19 00:36:04
17
alhreyes66
Abdulmumini Sunusi Reyes :
Gaskiya da ina da sarari babu zai hanani na Auri Saima 😂
2025-11-19 00:27:17
5
afs_elegant_collection
afs_elegant_collection :
Tsautsayin dare da na rana Allah ya kare mu dan Alfarmar annabi🤲🏻
2025-11-15 21:15:33
40
anasaabubakar1
️ANAS :
Kidinga sauri data tayi tsada 😂
2025-11-16 22:50:39
7
habu625
Sadiq danladi :
wallahi inson manzon allah
2025-11-25 15:03:04
11
pilot14c
Ambivert💞 :
Amma kiyi condemning runsss din bawai kice idan zasuyi ba,ahanasuba eh munsan bazaki iya hanasuba amma condemn it at least madam haba
2025-11-16 20:07:52
12
ab_abbancy
A B B A :
idan zasuyi runs ba a hanasu ba😂😂 to ba amfani ai, ana nan
2025-11-17 10:10:21
5
cuteaseeglam
Aseeya🥰🥰🥰🥰🥰 :
na am waye yake kirana ananne 😂
2025-11-18 02:08:00
7
user3836179926163
God fearing :
KE BABY, DON ALLAH KI FA'DI MA MUTANE GASKIYA. ANYA KO BA KE CE WANGA ABUN YA FARU GARE TA BA? MHMMM........!!!
2025-11-17 22:43:22
6
kilishiattire
KILISHI ATTIRE :
😂😂😂shi Runssss din jolof ne ko da miya 😂😂kumin bayani
2025-11-17 16:46:33
5
_abull00
@Abul'svogue® :
ana tsula tsiya a duniya Allah ya Kare mana Yan qannen mu
2025-11-16 07:16:49
11
rumahsokoto
Rumaisa sokoto🫂♥️ :
Shiyasa karike mutuncinka ka xauna agidanku yafima komai mutunci amam meye runssss din ?
2025-11-16 02:51:41
30
shafzy08_touch1
Shafzy's touch :
shiyasa nifa masu runs dinnan mamaki suke bani don wallahi masu kudi basuda kirki
2025-11-17 21:34:06
5
mrsabubakr2
mrsabubakr2 :
Allah ya shirya mana zuri’a baki daya ameen 🙏
2025-11-15 22:24:50
23
zeeshah36
Nr Zeesh❤️ :
Assalamu alaikum dan Allah meye runss?
2025-11-16 11:09:50
19
salisusanidoro
Salisu Sani Doro :
Assalamu alaikum auntyna maganar gaskiya zuwa yanzu yakamata ache kinyi aure dan Allah kidaure kifuto da mijin aure
2025-11-16 17:29:29
5
ameerahh002
Amirah🫶🏼❤️ :
Allah ya rabamu da shaawan yin runsss
2025-11-16 20:49:57
26
To see more videos from user @queenaish93, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About