@mr_dan4ne_fkg_: Sen. shehu buba umar ya bada tallafin naira million talatin (30million) ga wa enda akayi wa rusau a garin magama Gumau dake nan toro LGA Bauchi state#dan4ne_fkg #gaskiya_dayace #endbadgovernmentinnigeria @MAHA_NA_DAN4🤣😂 @yaro_boy_dgm @Sen. Shehu Buba Umar