Dan allah kar mumanta cewa ko wanne wayewan gari kwanakinmu raguwa takeyi a cikin kwanakin da allah kaddara mana a rayuwarmu a duniya mu kasance muna yawan istigifar da salati ga annabin rhm SWA 🙏🙏🙏
2025-11-17 21:53:27
20
N💖F💓S💗 :
nawa ne dan Allah
2025-11-16 13:55:20
4
mmnikram90 :
wanne lokaci yakamata mutum yasha dasafe Koda da Rana ko dare?
2025-11-17 11:35:24
4
hkaleeyu empire :
sis please kowa na iya amfane dashi koda skin dinsa mai san abin sa haske
2025-11-18 18:40:14
2
Allah kakaini madina🤲🏻🕋✈️🥰 :
Nawa Wanda aka bude😂
2025-11-21 14:52:53
3
hauwa'u buhari :
Dan Allah nawa yake
2026-01-29 15:49:03
1
Aunty Summy :
how much
2026-01-14 14:13:30
1
🌹Queen🔥Areejj🌹 :
wayyo Dadi gaskiyah nagode da wannan harkar wlh dama ni nafisan harkar kwadayi
2026-05-01 23:28:32
0
zee adam :
dan Allah miye anfaninsu
2025-11-16 12:27:14
1
zuwaira shuaibu :
mai ciki zata sha?
2025-11-20 22:33:40
1
maman waleed :
2026-01-30 07:17:45
1
Munira :
inason mgn da ke Dan Allah anty Aisha 🙏
2025-11-21 10:50:11
0
fatimausman6800 :
maicin zata sha
2025-11-21 16:00:21
0
Aysheet :
nawane Dan Allah
2025-12-05 13:24:19
0
DR.SEEMAH DESIGNS AND DELIGHTS :
nawa ne
2026-01-16 23:09:45
1
ukteh :
a ina zan samu
2026-02-07 16:35:07
1
mangan iya :
Akwai na maza
2025-12-24 22:39:35
1
mamantuwins :
pls yar uwa inaso nasiya nawayake
2025-11-23 18:26:29
0
sadiya75755 :
Inada siga zan iya sha
2025-11-17 09:03:34
1
chams beauty :
Nawa yake
2025-11-17 19:33:41
1
head girl 👸 :
Kibada sauran sadaka saboda Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam
2025-12-15 08:53:32
1
Issah :
Long live Islam
Indeed Allah Is the Creator of everything and the one deserved to be worshipped
2025-11-17 15:58:24
2
@mom amerah😍 :
garin gyara dai sai mun sha wahala
2025-11-17 22:01:09
1
To see more videos from user @aysha_beauty_palace_an, please go to the Tikwm
homepage.