@abu_bassam: Duk Wanda ya Kira Ruwa shi Ruwa Zai Duka #CapCut #arewa #malamai #hausatiktok #hausafulani #kaduna #magabata #bauchi #katsina #kano #north #northennigeria #khudba #jummamubarak #sunnah #almanar #nigeria @MARAFA @MUHAMMAD_SUNNAH-ALJOSAWY NOW @BBC SUNNAH @Maina_Uthman @TASKAR MALAN LAWAN TRIUMPH @Dr. Idris Dutsen Tanshi @AHLUSSUNNAH WALJAMAAH @TAFARKIN-MAGABATA @k_malaman_musulunci

Abu-Bassam
Abu-Bassam
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 15 November 2025 22:25:44 GMT
453746
34326
1042
4392

Music

Download

Comments

dankauyebagwai
Dan Kauye Bagwai :
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Yayi 2 saura 998 🤣🤣
2025-11-16 08:38:51
266
oum.ammar.khichen
Oum Ammar collection 👗 :
haba general manager ina lefin 100🤣🤣
2025-11-16 09:05:42
139
maifata46
mannerr excellency :
wlh sai kayi Dan ubanka😂😂😂😂
2025-11-16 08:02:34
108
habibahasssan795
Hajiya :
Dan Allah meye sunan account din wannan mallam min please Banda shariya 🙏
2025-11-16 09:21:30
31
abuaeeshat280
Abuaeeshat280 :
wlh baka isaba sai kayi🤣🤣🤣🤣
2025-11-16 05:18:29
71
deejarh.aleeu
Oum Safiyyah :
Don Allah a saka mana ansar malam😂
2025-11-16 18:29:25
12
layusa_ikonallah
Layusa Mashi :
Ina laifin uku kaima. Ka karasa daya sai kaci arziqin Manzon Allah 😆😆😆
2025-11-16 10:41:23
36
kwala_10
kwala_10 :
Saiya nemi gafara 🙏🙏🙏 daga baya
2025-11-16 14:18:59
9
nananshi0
nananshi0 :
Naso inji karshe😂😂😂😂
2025-11-16 21:38:57
7
isahahmaddanja1
Isah Ahmad ✔️ :
Kawai ya fita daga musulunci sai ya dawo faqat👌
2025-11-16 14:11:24
11
mamanrahama11
mrs yahaya :
alhamdllh Yana tsoron Allah shiyasa har yake neman mafita yanzu , Allah yamasa
2025-11-16 10:38:16
34
fahmeedat353
fahmeedat shuaibu :
Allah ya karbi addua 😂😂😂saura alqawarin allah
2025-11-16 15:06:29
7
ftang_trades
M_Ftang📊 :
Lallai an Kira ruwa😆
2025-11-16 14:12:42
9
khanam9508
Khanam :
ya kira ruwa gashi ruwa nata duka shi😂😂😂
2025-11-16 17:34:21
9
zeedankano
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🍶 :
Dan Adam kenan 😂kuma Allah babu ruwansa saiya yafemasa🙏Allah Allah ne🥰
2025-11-17 05:40:05
19
dadinkowa54
ABBAS USMAN :
kakasa bada amsar kenan yazo wajen dariqa agayamasa abindazaiyi short cut kawai
2025-11-16 21:58:08
6
ashfatabdullahibnhabib
ashfat Abdullahi bn Habib❤️ :
🤣🤣😂😂 Allah sarki rayuwa Allah ya sa mudaci
2025-11-16 14:28:12
7
nazeerymuhammad
ÑÄZÈÈR Y MÜHÂMMÂD👑🤠👑 :
yayi 2 saura 998
2025-11-16 13:57:09
5
halimaahmad177
harkhait :
SE ya yayi azumin nan Dan nema😃
2025-11-16 13:41:35
5
arashidcares
arashidcares :
ba'a ma Allah wayyo 💔
2025-11-16 07:11:54
42
m.k.gas_zaria
M.K. Gas Zaria :
Person go come call water for himself. 😂😂
2025-11-16 10:30:18
5
muhammadgidado2
Gidado :
Wato ina ma ana voice note a comment section🤣😅
2025-11-16 09:25:04
26
officieloumarfarook
@Omar-Farok(étudiant en droit) :
tsoho bari kuka sai kayi azumin nan🤣🤣
2025-11-16 08:23:56
12
7064667429sadiya
Sady queen🥰 :
😂😂😂😂😂sai yayi Dan tsuliyarsa
2025-11-16 14:15:12
6
scent_by_nafsurry
Zinariyar wakili birni Adamawa :
Inama kace azumi goma ko biyar
2025-11-16 12:05:56
8
To see more videos from user @abu_bassam, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About